|
0 |
|
katin haɗe yake da kyautar |
|
1 |
|
ya zama ɗabi'ar matasa sanya takalmin fatarauta |
|
2 |
|
za ta iya jin ciwo idan ta yi haka |
|
3 |
|
shin ba wani abu da za su yi ranar juma'a |
|
4 |
|
ganyayyaki da suka bushe suna iyo a saman ruwa |
|
5 |
|
ba wanda ya san yusuf tsohon maƙaryaci ne |
|
6 |
|
na ji daɗin haɗuwa da kai mustapha |
|
7 |
|
ya kunna wutan tun kafin ya shiga cikin kogon |
|
8 |
|
menene sunanka |
|
9 |
|
da yau zan kira ta |
|
10 |
|
zuwa gobe da safe yarinyar ta kammala |
|
11 |
|
ina ma ban aure shi ba |
|
12 |
|
habibu ya nuna bai son kasancewa anan |
|
13 |
|
abin farin akwai tsarin rubutu na musamman ga makafi |
|
14 |
|
ban taba kiran shi da wawa ba |
|
15 |
|
ban san yadda ake kamun kifi ba |
|
16 |
|
an kama matashin ne da hannu cikin wani rikici |
|
17 |
|
ina zama a wani ƙaramin ƙauye kilo mita hamsin tsakaninsu da birni |
|
18 |
|
jalal ya rubuta labari mai tashin hankali da ke da ƙarshe mai farin ciki |
|
19 |
|
zan buƙaci kuɗi fiye da haka |
|
20 |
|
ina aiki cikin abokanai kuma ina rayuwa cikin littafai |
|
21 |
|
muna hutawa tsirara a cikin yashi mai dumi |
|
22 |
|
ba na tsammanin jami na da tabbacin abinda laditu ke son yi |
|
23 |
|
an haramta wa ɗalibai shan taba a farfajiyar makarantar |
|
24 |
|
an fada a jaridun cewar laifi ne na son zuciya |
|
25 |
|
na san ban yi zaɓin da ya dace ba |
|
26 |
|
wajen ya yi kaca-kaca |
|
27 |
|
wannan uzirin bai kai na barin aiki ba |
|
28 |
|
sun dage sai sun yi tafiya zuwa ƙarshen ƙasar vietnam cikin kwanaki shida kacal |
|
29 |
|
kamar bai faru ba |
|
30 |
|
mercedes na ya fi naka girma |
|
31 |
|
ya yi ƙoƙarin nuna shi jarumi ne bayan an yi garkuwa da shi |
|
32 |
|
tun lokacin da asabe ta mutu mijinta ya shiga cikin zurfin tunani |
|
33 |
|
kungiyar haɗaka da kamfanin sun amince da sabon kwangila |
|
34 |
|
ka kula da wannan labarin |
|
35 |
|
ko akwai ciwo sosai a kirjin ku na bangaren hagu |
|
36 |
|
abin na da ban tsoro |
|
37 |
|
sai dai shagon bai da wani girma sosai |
|
38 |
|
ki tabbatar ba ki cutar da kanki ba |
|
39 |
|
za mu iya ba tare da taimakon ibrahims ba |
|
40 |
|
aliyu ba ta yi tantamar samun mutane da yawa ba haka |
|
41 |
|
idan kin yi sau ɗaya to kar ki ƙara yi |
|
42 |
|
hadizaam bakuwa ce a garin nan ko ba haka ba |
|
43 |
|
jarumin ya mutu akan ki masoyiyata sarauniya ta |
|
44 |
|
na so wuraren zama tsawon yadi shida nesa da kotun |
|
45 |
|
nauyi na sanya abu zuwa tsakiyar duniya |
|
46 |
|
kuma kun ce wannan matsin lamba ne a kirjin ku |
|
47 |
|
lola ta yi rawa tare da grace |
|
48 |
|
amincewa da yanayi shi ne sirrin haƙurinta |
|
49 |
|
ina tunanin ishaku da jummai na zargi |
|
50 |
|
bayan kwashe shekaru goma suna kasuwancin hadin gwiwa sun yanke hukuncin rabawa |
|
51 |
|
kamfaninmu yana tallace-tallace na shekara-shekara na yen dubu miliyan |
|
52 |
|
abokina na son ya amsa laifi |
|
53 |
|
ka san banbanci tsakanin silba da gwangwani |
|
54 |
|
rana tana bayar da zafi da haske da yawa |
|
55 |
|
yusuf ya fadawa lare yadda suka hadu da hassan |
|
56 |
|
wasu lokutan gudun tsira da rai ya kan bar mutum ba komai |
|
57 |
|
aliyu ya daɗe yana yin wannan aiki |
|
58 |
|
akwai mamaki a ce bai san labarin ba |
|
59 |
|
kina ta ɗaukar waje guda mun riga mun tattauna kan haka |
|
60 |
|
linda ta gano ishaku ne mutumin da ya yi mata fyaɗe |
|
61 |
|
yau ina fama da ciwon kirji |
|
62 |
|
tana karatun wasan kwaikwayo game da tallafin karatu na musamman |
|
63 |
|
ana buƙatar ɗalibai su yi aikin sa'a ɗaya ga alʻumma a kowane sati |
|
64 |
|
ya ji ruwan saman ya a fuskarsa |
|
65 |
|
zazzabin ya fara kwanaki biyu da suka wuce |
|
66 |
|
mutu ƙazami |
|
67 |
|
ko dai ya sha ƙwya ko kuma ya haukace |
|
68 |
|
habibu asabe hassan da aishaam duk suna magana da faransanci |
|
69 |
|
bana jin jauro zai je bakin ruwa yau |
|
70 |
|
oto-lalata jerin makamai |
|
71 |
|
ba kwa buƙatar shirya wani muhimmini jawabi |
|
72 |
|
abdullahi na daya daga cikin mamallakan wannan ginin |
|
73 |
|
haƙiƙa bincikenka zai haifar da ɗa mai ido |
|
74 |
|
karen da yaga ba zai iya iso wajena ba ya fara haushi |
|
75 |
|
eh ina fama da ciwo cikin kirji na sosai |
|
76 |
|
yanzu dama ce mai kyau ta hukunta ishaku game da abinda ya aikata |
|
77 |
|
ki bari mustapha ya sai miki wannan |
|
78 |
|
bana tsammanin jauro da lami na da wahalar sha'ani |
|
79 |
|
bayan sati ɗaya abdullahi ya gundiri mutane |
|
80 |
|
zan tambaye shi gobe |
|
81 |
|
da fatan allah ta'ala ya faranta maka rai |
|
82 |
|
lokacin da ya kai mata hari tana neman makullan cikin jakarta |
|
83 |
|
shin kun ji labarin mu |
|
84 |
|
gaskiya bani da wata alama |
|
85 |
|
na yi tunani zan same ku a can |
|
86 |
|
hayaƙin yana shaƙe ta |
|
87 |
|
ka ɗan sha kofi ina tunanin yana da daɗi |
|
88 |
|
ina bukatan ku bayyana min wani abu |
|
89 |
|
yin haka zai fi dadi ko me kuka gani |
|
90 |
|
ni ma na ji |
|
91 |
|
aliyu na tsoron yin magana dani ko ba haka |
|
92 |
|
kamar bitrus ya gaji sosai |
|
93 |
|
zan so idan hakan bai faru ba |
|
94 |
|
na damu kwarai da wannan zafin kirji |
|
95 |
|
kina sanye da kaya |
|
96 |
|
an gudanar da fatin bankwana jiya sabida mr jones |
|
97 |
|
ya batun askirim me cakuletin bayan cin abinci |
|
98 |
|
ina tsoron kada ku cutar da aliyu |
|
99 |
|
tsuntsaye na cin ƙananan ƙwari |
|
100 |
|
ina kallon tsuntsayen lokacin da na ke zaune a balcony ina shan kofi |
|
101 |
|
babangida ya isa landan tare da wasu gungun masana |
|
102 |
|
ibrahim ya ce ya yi tsammanin hauwatu ta yi mamaki |
|
103 |
|
an ce na siyo kek a kan hanyar dawowata daga ofis |
|
104 |
|
ya mugun tsorata da ya ga ƙaton macijin |
|
105 |
|
abdullahi ya san cewa zai iya yin hakan da kyau |
|
106 |
|
na gaji kuma ina jin yinwa kuma haka kowa yake ji |
|
107 |
|
zan komo kansa |
|
108 |
|
amurka za ta fice daga yarjejeniyar paris |
|
109 |
|
ina tunanin ya kamata na fadawa aliko wajen da naje |
|
110 |
|
habibu ya iya waƙa |
|
111 |
|
na yi dariya sosai har da ciwon ciki |
|
112 |
|
na san har yanzu yana can |
|
113 |
|
yana min zafi a kirji |
|
114 |
|
babu rigakafi amma hukumomi dabam-dabam suna kokarin samo rigakafin |
|
115 |
|
babangida ya kware a wasan tennis |
|
116 |
|
ibrahim ya ce baya tunanin ko akwai wanda zai iya haka |
|
117 |
|
kuma kuna da zazzaɓi yanzu |
|
118 |
|
ka gaida min da matarka |
|
119 |
|
bitrus ya fara farin ciki bayan ya harba ƙwallon a ragar sa |
|
120 |
|
akwai buƙatar ƙara bincike |
|
121 |
|
ban san hassan da maimuna ba su da lafiya ba |
|
122 |
|
za a ƙara buƙatar gwaji nan gaba |
|
123 |
|
na gaji kasuwancin daga mahaifina |
|
124 |
|
yana zafi a tsakiyar kirji na |
|
125 |
|
kana son ka zauna |
|
126 |
|
ba wanda ya damu da ni |
|
127 |
|
google da amazon sun aiwatar da ƙuntatawa iri daya |
|
128 |
|
gaskiya ne a cikin al'umman amurka cewa namiji ne shugaban gida |
|
129 |
|
mai wannan gidan giya baya taba sayar da giya akan bashi |
|
130 |
|
ishaku bai damu da lare ba |
|
131 |
|
muna da abin mamaki |
|
132 |
|
na so yarda da shi |
|
133 |
|
makon jiya wani ya raba godiyar sa ga aikin mu |
|
134 |
|
kira ni bayan kun yi magana da su |
|
135 |
|
tsohon saurayina na son ya lalata sabuwar alaƙa ta |
|
136 |
|
kamar jauro na jin tsoron wani abu |
|
137 |
|
ina bukatar wanda zan yi magana da shi |
|
138 |
|
ibrahimu ya fara kururuwa cikin azaba |
|
139 |
|
muna da gig gobe da daddare a gidan rawa |
|
140 |
|
suna da kiranta da lena |
|
141 |
|
cigaban rayuwa shi ne samun buɗi |
|
142 |
|
jauro ya ce yana son wancan don haka na bashi |
|
143 |
|
katangar gidan yarin ba za ta iya bada kariya |
|
144 |
|
ina so in shiga kasuwancin kasashen waje a nan gaba |
|
145 |
|
mun gwada hakan jiya |
|
146 |
|
ban san yusuf yana bacci ba |
|
147 |
|
ya fi dai da suka rufe bakunan su |
|
148 |
|
ina mamakin idan an kama ishaku |
|
149 |
|
na gaji sosai da tuki za ka tuka |
|
150 |
|
dukkanin lambar lasisin ƙasashe na banbanci |
|
151 |
|
yaushe ka sayawa kanka babur |
|
152 |
|
abdullahi na tare da hoton zainab cikin walet ɗinsa ko wane lokaci |
|
153 |
|
na yi shirin zama muddin ka zauna |
|
154 |
|
ka san ya aka yi hakan ta faru |
|
155 |
|
bitrusa yana yawan tafiya |
|
156 |
|
abdullahi bai biya ni kamar yadda ya yi alkawari ba |
|
157 |
|
ni wayyaye ne |
|
158 |
|
yaushe ne wannan ciwon kirjin ta fara |
|
159 |
|
aliyu ya yankewa khalifat hukuncin cewar ta rabu da abdullahi |
|
160 |
|
ibrahim ba zai zo gobe ba |
|
161 |
|
an sami alamun shan ƙwaya a gwajin da aka yiwa babangida |
|
162 |
|
wutar daji na afkuwa ne daga allah |
|
163 |
|
bugun zuciyar shi ya kasance dai-dai ne |
|
164 |
|
shin kun aikata hakan da kanku |
|
165 |
|
ni na fi ko kasa da shekaru ɗaya kamar ku |
|
166 |
|
ya yanka kanshi da reza |
|
167 |
|
kuna da tarho a gidan ku |
|
168 |
|
sanya jama'a yin zaɓe ta hanya mai kyau ba laifi bane |
|
169 |
|
rediyo bata yi bayani akan hatsarin ba |
|
170 |
|
bangarorin biyu sun cimma yarjejeniyar manufa nan da karshen watan yuni |
|
171 |
|
idan zaku yii aiki zamu tallafa maka |
|
172 |
|
diana ta fasa ƙwan ni kuma na hada kek |
|
173 |
|
ba ka iya bada horo ba |
|
174 |
|
sun ce da wuri |
|
175 |
|
abdullahi na da kariya |
|
176 |
|
na san aliko bai san hauwa ba za ta iya hakan ba |
|
177 |
|
wasu marasa lafiya suna da alamu masu laushi masu kama da mura |
|
178 |
|
har yanzu hassan bai san me yasa zainab ta yi haka ba |
|
179 |
|
ya na lafiya |
|
180 |
|
bitrus yayi matukar murna ko ba haka bane |
|
181 |
|
tijjani ya kasance a farkon wannan yammacin |
|
182 |
|
aliyu ke da mafi girman filin kiwo a yankin nan |
|
183 |
|
akwai haɗin kai mai muhimmaci tsakanin ƙasashen nan biyu |
|
184 |
|
ban san me yasa za ka yi haka ba |
|
185 |
|
akwai maki hudu masu mahimmanci gabas kudu yamma da arewa |
|
186 |
|
kuma yana jin zafin kirji |
|
187 |
|
na yi tunanin ku biyun nan kun san juna |
|
188 |
|
kasar ingila ta ƙwace tudun breed |
|
189 |
|
har yanzu baza mu iya haka ba |
|
190 |
|
ladi ba ta damu da yin haka ba |
|
191 |
|
babangida ya saamu lokuta rashin jin dadi sosai a rayuwan shi |
|
192 |
|
kuma ita ma kamar tana da alamomin cutar |
|
193 |
|
ba wanda ya tsira |
|
194 |
|
ba zan iya ba wannan lokacin |
|
195 |
|
jirgin ruwa ne mai kyan tsari |
|
196 |
|
ishaku na da son kai |
|
197 |
|
wannan akwatin na da banbancin kala da waccan |
|
198 |
|
a gidan wasan kwaikwayo kathy ta canza wuraren zama tare da mahaifiyarta |
|
199 |
|
ginin gidaje ya yi aure da maaikatan soji da iyayensu |
|
200 |
|
ta ji yadda aka karɓeta a matsayin baƙuwa |
|
201 |
|
ina tabbatar ma cewar na gamsu da tunanina |
|
202 |
|
yaushe kuka sayi wayar |
|
203 |
|
habibu baya sha'awar baseball |
|
204 |
|
habibu ya tsokani kowa a wajen |
|
205 |
|
kuma kana fama da ciwon kirji |
|
206 |
|
ainihin numbobin na bada asalin misalin fili |
|
207 |
|
kamar na san wannan muryar |
|
208 |
|
sun zargi shugaban kasar da rashin kulawa da mutumin |
|
209 |
|
ya kamata na ga wani kan kasuwancin |
|
210 |
|
ciyayi sun fara girma a hanya da ake bi zuwa majami'a da |
|
211 |
|
kina da zare da allura |
|
212 |
|
gaya min gaya min |
|
213 |
|
mustapha ya ce mu jira anan |
|
214 |
|
akwai wasu tsoffin biranen italiya rome da venice misali |
|
215 |
|
me yasa iyaye amurkawa ke yabawa yayansu |
|
216 |
|
menene dalilin hakan |
|
217 |
|
da fatan za a karɓi taya murna ta ga nasarar ku a yau |
|
218 |
|
akwai teburi gefe ɗaya cikin ɗakin |
|
219 |
|
idan ka sami lokaci dan allah ka yi hakan |
|
220 |
|
bitrus ya ce zai yi hakan a yau |
|
221 |
|
asabe bata faɗa mun dalilin dayasa zata je boston ba |
|
222 |
|
na san musa ɗalibin jami'a ne |
|
223 |
|
hassan bai taɓa faɗa wa kowa abin da ya faru a wannan ranar ba |
|
224 |
|
me ya sa ki ke tunanin cewa aliko ba ya son ki |
|
225 |
|
ban san abdullahi na da buƙatar yin hakan ba |
|
226 |
|
ina bukatar samun bacci sosai |
|
227 |
|
ibrahim da lare sun dan girme ni |
|
228 |
|
za a bar filin jirgin a bude |
|
229 |
|
mustapha bai buƙatar zuwa da kansa |
|
230 |
|
kowanne ɓangare na hanyar bishiyoyin cherry ne |
|
231 |
|
shirin bai yi dai-dai da masu shekarunki ba |
|
232 |
|
fadar na da nisan kilo mita uku daga cikin gari |
|
233 |
|
na sa mai zane ya zana hotona a tsaye |
|
234 |
|
ina gidan abokina |
|
235 |
|
na yi tunanin jami bai sake yin hakan ba |
|
236 |
|
mai kirki ne fiye da komai |
|
237 |
|
ina mamakin ina a duniya jami zai iya kasancewa a yanzu |
|
238 |
|
ban faɗawa musa ya tsaya ba |
|
239 |
|
tun wane lokaci bitrus ke aiki a boston |
|
240 |
|
wannan ya burge ni |
|
241 |
|
kin iya dafa abinci sosai |
|
242 |
|
an gudanar da fatin bankwana jiya sabida mr smith |
|
243 |
|
yin hakan ba wani mummunan abu bane |
|
244 |
|
ba bu damuwa idan na rufe taga ina jin sanyi kaɗan |
|
245 |
|
waɗannan tambayoyi ne da ba zan iya amsawa ba |
|
246 |
|
kamar ishaku da aisha ba sa son kasancewa a nan |
|
247 |
|
na gode da jagorar ku |
|
248 |
|
masu magana kan ce wahala kan haifar da hawan jini |
|
249 |
|
idan abubuwa suka faɗa cikin ramin nan za su yi zafi sosai |
|
250 |
|
ta saka jaket wanda bai da matsi |
|
251 |
|
yaronan bai da jiki |
|
252 |
|
matsalarmu ba za ta ƙare ba |
|
253 |
|
koyar da ni yadda ake wasan bututun mai kaya |
|
254 |
|
cire shi daga baya yar da shi kuma wanke hannun ku |
|
255 |
|
yaya yawan motsa jiki da ya kamata kayi |
|
256 |
|
shin baban ka likita ne |
|
257 |
|
falmata ta biya kudadenta |
|
258 |
|
kana son 'ya'yan itatuwa |
|
259 |
|
ina tsoron zai iya latti ya rasa jirgin |
|
260 |
|
a cikin israila an amince da bincika hanyoyin sadarwa |
|
261 |
|
mota na tashar jirgin na tashi da karfe shida |
|
262 |
|
sakamakon gwaji yana samuwa tsakanin awa biyu zuwa kwana biyu |
|
263 |
|
ni mutum ne mai son motoci |
|
264 |
|
na gano cewa otal ɗin da na fi so ya daina kasuwanci |
|
265 |
|
babu wani magani ko allurar da aka yarda da shi don magance wannan cutar |
|
266 |
|
dole japan ta dogara cinikayyar ƙasashen ƙetare domin kawo ƙarshen ganawar |
|
267 |
|
kada ka tsallaka titin idan kararrawa yana kara |
|
268 |
|
hamsatu ta ce ta gaji da yin wannan |
|
269 |
|
sun tsaya cikin gosulo na tsahon rabin awa |
|
270 |
|
ba ta taɓa shan komai da ɗalibanta ba |
|
271 |
|
allah ya saka wani a gefen kowane mutum da zai lura da shi |
|
272 |
|
kawu na ya ba da bashin |
|
273 |
|
gaskiya cikin harkar addini ita ce hanyar tsira |
|
274 |
|
aliko na son taimakawa wasu |
|
275 |
|
jamiyyar ku ta siyasa gaba ɗaya ta lalata |
|
276 |
|
likita ya ɗauki matsayin da ya saba ya fuskanci grace |
|
277 |
|
dole ne mu dakatar da wannan annoba mai hatsari |
|
278 |
|
mene ne ainihin abinda ke zuciyar ka |
|
279 |
|
a madadin gwamnati kafofin yaɗa labaran ba su kyauta ba |
|
280 |
|
ina fama da busashen tari da sanyi da majina amai da gudawa |
|
281 |
|
barka dai mister kayi duk abinda zaka yi |
|
282 |
|
shirya lokacin haɗuwar |
|
283 |
|
na si siyawa matata abin hannun zinare |
|
284 |
|
bukatar sanya kariyar fuska a cikin jamaa |
|
285 |
|
ba na so in ci gaba da zama a boston |
|
286 |
|
ban tabbatar abun da abdullahi yake yi na samun kuɗi |
|
287 |
|
sun share hawayensu |
|
288 |
|
na yi tunanin ku biyun kun san juna |
|
289 |
|
wanene kake tunani ne wannan mutumin |
|
290 |
|
aliyu na jiran ɗansa ya komo gida |
|
291 |
|
zan iya cutar da shi |
|
292 |
|
harbin igwa ne ya rusa wannan cocin |
|
293 |
|
za a iya cimma buri ko a kasa a las begas |
|
294 |
|
ta ce ta ji sauki sosai |
|
295 |
|
kuma ka san yadda yake ji kirjina kamar zai murkushe |
|
296 |
|
me yasa ku ke kwashe-kwashen maza |
|
297 |
|
superman za a haska wajen nuna fina-finai wannan watan |
|
298 |
|
ina ganin aliko na da zaɓi uku |
|
299 |
|
duk da mun tabbatar da gaskiyar ko wane lokaci yaƙi bai da amfani |
|
300 |
|
wasannin kwaikwayo wasanni ne da ɗan adam ke yinsu da kansa |
|
301 |
|
ban cika yin abu haka kawai ba |
|
302 |
|
mustapha bai saya mini abin da nake so ba |
|
303 |
|
ga abubuwan abun sha nan ka sha |
|
304 |
|
yanzu an saba da sadarwa ta talabijin da rediyo |
|
305 |
|
bai kamata ka zama kwararre kan haka ba |
|
306 |
|
wane irin ciwo kake ji a kirjin ka |
|
307 |
|
ba na tunanin hassan zai kyale ni in yi hakan |
|
308 |
|
zata yiwu aliyu yana yin wani abu |
|
309 |
|
bangarorin biyu sun yarda su sasanta |
|
310 |
|
an faɗa mani za ku yarda ku taimaka |
|
311 |
|
jirgin ƙasan ya tsaya dai-dai rabin tsakanin tasoshin biyu |
|
312 |
|
ya sare bishiyar cikin gidansa |
|
313 |
|
bana son zama manaja |
|
314 |
|
kuma tare da tarihin ciwon sukari |
|
315 |
|
wannan ruwa ƙasar dilan mai sauri ne ya faɗawa ragon karen nan ruwan ƙasa |
|
316 |
|
kar a goge allo |
|
317 |
|
matafiyan sun dakatar da jirgin kasa daga daukar wasiku |
|
318 |
|
kamar tana cikin damuwa da bacin rai |
|
319 |
|
bana jin musa da lare ba su san bai kamata su yi haka |
|
320 |
|
idan da ni kai ne ba zan yi irin wannan abin ba |
|
321 |
|
kun san na kamu da cutar sukari da wasu abubuwa |
|
322 |
|
wannan wane irin shirme ne |
|
323 |
|
menene sunan jakadar |
|
324 |
|
na fara koyon yaren china satin da ya wuce |
|
325 |
|
duk sun goyi bayan dan takarar |
|
326 |
|
jauro zai faɗawa valantina duk abin da ya sani game da yanayin |
|
327 |
|
aliko ya nace da tafiya |
|
328 |
|
sunan malamin ingilishi na donald |
|
329 |
|
tana magana da turanci |
|
330 |
|
yin mamaki kawai zaiyi kyau ta hanya yin tafiya |
|
331 |
|
na san yanayin da sakamakon zai iya haifarwa |
|
332 |
|
ina son wannan lafazi |
|
333 |
|
greece tana ɗaukar matakan tsattsauran ra'ayi don hana rushe tsarin kuɗi |
|
334 |
|
bitrus baya son ka sake yin hakan |
|
335 |
|
yadda ya ke magana ya ja hankalin mashahurun marubucin |
|
336 |
|
yawancin macizai a wannan tsibirin ba su da lahani |
|
337 |
|
ina son allon hello kitty |
|
338 |
|
kina son kammala wannan ko wane lokaci nan kusa |
|
339 |
|
wannan littafin sifanish ne |
|
340 |
|
a ganin mutane da yawa talauci abu ne mai girma rauni ne |
|
341 |
|
wannan shine lamba mafi yawa na mutuwa a rana guda saboda kwayar cutan |
|
342 |
|
hassan bai daukar isasshen lokacin karatu |
|
343 |
|
ingancin kaya shi ne abu mafi muhimmanci fiye farashi |
|
344 |
|
haka rayuwa take |
|
345 |
|
zamu iya gyara wancan |
|
346 |
|
yanzun nan muka gama magana da ita |
|
347 |
|
cocin katolika na adawa da kisan aure |
|
348 |
|
zainab ta ce ba ta son a tattauna maganar aiki |
|
349 |
|
daga abinda za ku iya fada wane darasi kuka fi so |
|
350 |
|
habibu ya faɗa mini cewa aisha a shirye take ta yi hakan |
|
351 |
|
musa ya dawo gida don karshen mako don godiya |
|
352 |
|
tokyo zagaye take da biranen alfarma |
|
353 |
|
ta ce bata damu ba dan ta jira |
|
354 |
|
mun tsaya a boston kwanaki uku kan hanyarmu ta zuwa chicago |
|
355 |
|
wannan yarinyan nan ta shaida hatsarinan da karfe uku na wannan yammacin |
|
356 |
|
ba ka yi kama da mai jin haushi ba |
|
357 |
|
na tambaye su abu ɗaya |
|
358 |
|
zan iya karanta faransanci amma ba zan iya magana da shi ba |
|
359 |
|
da gani mr david ya gaji |
|
360 |
|
ba zan iya zuwa yanzu ba |
|
361 |
|
wace shawara ka yanke |
|
362 |
|
kuma bayan haka kuna samun wahalar yin numfashi |
|
363 |
|
mai nuna wajen shaƙatawar ya dauke min hankali na |
|
364 |
|
rifkatu ba ta son baiwa jalal lambar wayarta |
|
365 |
|
shi ne hotel na biyu a jerin waɗanda su ka fi |
|
366 |
|
mista yusufl yanzu haka yana kan aiki |
|
367 |
|
bai kamata ka bar danka ya dinga abu kamar wani sakarai ba |
|
368 |
|
na san jalal kwararren mawaki ne |
|
369 |
|
ina cikin wahala kadan |
|
370 |
|
abdullahi da maimuna na jiranmu |
|
371 |
|
an samar da kambun sarauniyar daga zinari |
|
372 |
|
tsakanin su akwai alpha mai suna 'alpaca-cov |
|
373 |
|
a wannan lokacin banbancin tsakanin mutum da dabba ba daɗi ba ragi illa suttura |
|
374 |
|
ya yi jinkiri sosai |
|
375 |
|
bana jin kun fahimce ni |
|
376 |
|
yin hakan ba shi ne abinda ya kamata a yi ba |
|
377 |
|
kin tabbatar kina lafiya |
|
378 |
|
ni banga fatalwa ba |
|
379 |
|
bitrusa ya harbe falmata da bindiga |
|
380 |
|
wa ya tafi tare da kai jiya |
|
381 |
|
ni nace yusuf da hafsat likitoci ne |
|
382 |
|
mustapha ya dawo a cikin jeep kuma ya fara injin |
|
383 |
|
jarirai na son bacci da yawa |
|
384 |
|
matashiyar na fama da matsanancin ciwo amma tana fatan samun lafiya |
|
385 |
|
baza ka zaci haka ba ko zaka zata |
|
386 |
|
duk da kokarin gwadawa fa zai yi da wuya ya sami nasara |
|
387 |
|
walƙiya na iya faruwa yayin hadari |
|
388 |
|
jalala da amsa sun shiga cikin mawuyacin hali a dangantakarsu |
|
389 |
|
musa ya ce akwai yuwuwar ya yi hakan |
|
390 |
|
ta kammala abinda ya kamata ta yi |
|
391 |
|
akalla dai kana iya fadawa hadiza cewa ba sai tayi hakan kuma |
|
392 |
|
yana kasar waje |
|
393 |
|
ina tsammanin yusuf yana ɓoye wani abu daga gare ni |
|
394 |
|
yana ta tafiya kan titi |
|
395 |
|
horar da zakuna yana da matukar hatsari |
|
396 |
|
kai nan rufaffe ne |
|
397 |
|
tijjani ya mayar da kirtani zuwa ƙwallo |
|
398 |
|
kamar jauro ba ya son yin haka amma akwai bukatar ya yi |
|
399 |
|
bana rabuwa da tafiya ko yaushe tsakanin italy da afrika |
|
400 |
|
yana tsoron manta layinsa fiye da komai |
|
401 |
|
zainabtu da ishaku na kaunar su yi wasan golf |
|
402 |
|
domin tsayawa da ƙafarsa sai ya haɗa hannun da wasu manyan kamfanunuwa |
|
403 |
|
mutane nawa ne suka tsira |
|
404 |
|
mun kiyaye maganarmu |
|
405 |
|
an ɗauki hayar chris domin fentin gidaje hakan zai sa ya sami kudi |
|
406 |
|
ta zo da gudu idanunta na haske |
|
407 |
|
dole ne dai a amsa |
|
408 |
|
kafin ko kuma bayan lura da mara lafiya |
|
409 |
|
babu komai nawa anan |
|
410 |
|
ƙarfin zuciya na muhimmanci wajen ci gaba |
|
411 |
|
ilimi shi ne ginshiƙin samar da kyakkyawan rubutu |
|
412 |
|
babban jamiin ya sayi injin gaske mai matukar karfi |
|
413 |
|
muna jin daɗin cewa za a shirya ofishin duk lokacin da muka shirya dawowa |
|
414 |
|
habibu gaskiya bai da wani hanya |
|
415 |
|
gaba daya abinda ya faru ya lalata dangantaka ta da malamin mu na lissafi |
|
416 |
|
dole ne ku fuskance tsoronku |
|
417 |
|
an jinkirta mu a boston |
|
418 |
|
a yabo ya cancanci sumbata |
|
419 |
|
yanzu ka bar komai ya wuce |
|
420 |
|
nasan tijjani baiyi hakan ba ko da yace yayi |
|
421 |
|
ji mana nawa wannan |
|
422 |
|
na gano kana shaye-shaye daga ƴanyatsunka |
|
423 |
|
wannan motar da ta bige ni |
|
424 |
|
akwai maganganu da yawa game da wannan auren |
|
425 |
|
fasaha ta canza kusan ko wanne fanni ciki har da bangaren fashon |
|
426 |
|
bana tunanin ina da hawan jini |
|
427 |
|
ba zai iya taimakawa ba amma yana tunaninta |
|
428 |
|
mustapha na da kokarin sakin fuska |
|
429 |
|
yawanci ina aiki da dare |
|
430 |
|
ba zan ƙara yin irin haka ba |
|
431 |
|
na gano wannan a bayan kabet |
|
432 |
|
aliko ya sha kofi nan da nan |
|
433 |
|
ishaku ya ce ba shi da damuwa |
|
434 |
|
ko wane lokaci akwai abinda ake yi anan |
|
435 |
|
dole na fara gajiya ina jin bacci da zarar na gama cin abincin dare |
|
436 |
|
zan tafi austarlia a wannan lokacin na bazara |
|
437 |
|
duk inda allura ta tafi zaren ya tafi kuma |
|
438 |
|
bai iya barin abun shi kadai ba |
|
439 |
|
na rasa tunani na |
|
440 |
|
ba wanda ya ga jalal a kwanakin nan |
|
441 |
|
jami'in ya yanke hukuncin zuwa ceto ma'aikacin jirgin ruwan |
|
442 |
|
ina jin zafi a kirji a nan a gaban sashin kirjina |
|
443 |
|
ba ta ji daɗin nasarar da marilyn monroe ta samu ba |
|
444 |
|
na cika damuwa |
|
445 |
|
hulɗar kasuwanci ta kara bunƙasa tsakanin amurka da china |
|
446 |
|
akwai abubuwa guda biyar a kan tire uku daga ciki sune maƙullan |
|
447 |
|
bamu bata ba |
|
448 |
|
sannu baba me ka ke yi |
|
449 |
|
ta daina shan maganinta |
|
450 |
|
wannan abun wuya ne da aka yi da kwal |
|
451 |
|
jirgin ruwan dakon kayan ya iso awanni huɗun da suka huce |
|
452 |
|
kyakkyawan kocin tamkar uba ne ga 'yan wasan sa |
|
453 |
|
na sayi kaya da yawa a shagon nan |
|
454 |
|
zamu yi hayar sanannen mai yin kwalliya don yiwa jariminmu kwalliya |
|
455 |
|
yusuf yana ƙoƙari sosai |
|
456 |
|
bani da tabbacin me za mu yi nan gaba |
|
457 |
|
ya ce shi ba me kuɗi ba ne |
|
458 |
|
habibu yace bai tabbata hauwa tana so ta yi hakan |
|
459 |
|
sannan ina jin zafi a gaban jikina anan a kirji |
|
460 |
|
fada min yadda ciwon kirjin yake |
|
461 |
|
ina son na tabbatar akwai isasshe |
|
462 |
|
buga kwallon bayan boncin |
|
463 |
|
ina bukatan cokali cokali mai yatsa da wuka nagode |
|
464 |
|
ba na wani jin daɗin yin hakan |
|
465 |
|
na kasance ina kokarin lalata hanya ta cikin tsarin |
|
466 |
|
bamu ƙosa ba tukunna |
|
467 |
|
idan baka da fil ɗin maƙale kaya to dogon fil ɗin zai iya amfani |
|
468 |
|
na tuna lokacin da nake rera waƙar nan lokaci mai tsaho |
|
469 |
|
na yi tunanin kina da sha'awar hakan |
|
470 |
|
chen malami ne |
|
471 |
|
ki danna mukunnin har sai kin ji wani ɗan sauti ya fito |
|
472 |
|
ba ni ma da saurayi |
|
473 |
|
meyasa kake fushi haka |
|
474 |
|
zan iya gwada magana da bitrus |
|
475 |
|
jami ya ce baya son ya yi haka |
|
476 |
|
koda yaushe yusuf ya ganni abu daya yake kara tambaya ta |
|
477 |
|
an harbe dan sanda a bugun sa |
|
478 |
|
ta dakatar da tafiye-tafiye a birane shida na amurka |
|
479 |
|
na zaci zaku so shi |
|
480 |
|
mustapha da ladi na kallon hassan |
|
481 |
|
ba bu wani gwajin kawo garkuwa daga cutar |
|
482 |
|
shin har yanzu kana jin ciwo a kirjinka |
|
483 |
|
idan har hakan zai zama damuwa ka tsaya kai kaɗai |
|
484 |
|
bitrus ya san ba zai yi nasara ba |
|
485 |
|
yana iya ganin yanayin daga saman dutsen |
|
486 |
|
ba na ma son ku a can |
|
487 |
|
mene ne hangen ishaku |
|
488 |
|
bus ɗin ba kowa amma duk da haka yana zaune kusa da ni |
|
489 |
|
farashin kuɗi ya yi yawa a kwanakin nan |
|
490 |
|
motar da abdullahi ya taɓa tukawa ita ce ta shi |
|
491 |
|
yaruwata nada irin alamomin cutar |
|
492 |
|
gilashin ya fashe a ƙasa |
|
493 |
|
ina fama da ciwon kirji wasu lokuta |
|
494 |
|
galibin masu magana da jafananci na da ladabi |
|
495 |
|
hanyar iska tana kan hanya |
|
496 |
|
ba wajenda zan yi wannan sai nan wajen |
|
497 |
|
sauran rigakafi kamar benzalkonium chloride da chrohexidine tasirin su bai yi karfi ba |
|
498 |
|
na san mustapha ba zai taɓa yarda ya yi hakan ba |
|
499 |
|
na san bitrus ya ji daɗi sosai |
|
500 |
|
bitrus bai gan zuwan babbar motan ba |
|
501 |
|
bamu san wane lokaci ya kamata mu isa wurin ba har yanzu |
|
502 |
|
eh wannan zai zama mai girma |
|
503 |
|
abdullahi da habiba na ƙaunar juna |
|
504 |
|
bai kamata ibrahim ya jefi maguna da dutsuna ba |
|
505 |
|
bugu da kari zamu ɗauki karin ayyukan sa ido |
|
506 |
|
baka taba zuwa paris ba |
|
507 |
|
wata kila aliyu ya fita |
|
508 |
|
goerge ya sami zaki ni kuma na sami teddy bear |
|
509 |
|
wata rana zaka yi da na sani |
|
510 |
|
sai da muka zagaye dukkan kasar |
|
511 |
|
yanzu zan je na yi magana da su |
|
512 |
|
mambobin ƙungiyar sun kai talatin |
|
513 |
|
bazan iya jinkiri ba yau |
|
514 |
|
sara 'yar asalin kasar india |
|
515 |
|
ibrahim ya aikata laifuka amma ba a taɓa yanke masa hukunci ba |
|
516 |
|
igiyar tekun ta kaɗa kwale-kwalen da suke ciki |
|
517 |
|
babangida na ta jiran wannan |
|
518 |
|
na koma dai-dai da shi |
|
519 |
|
anne shirley me kuka yi wa gashinku me yasa kore ne |
|
520 |
|
suna yawan son canza abubuwa a kantin nan |
|
521 |
|
rukunin jinin o positive ya fi yawa |
|
522 |
|
ba ku sani ba |
|
523 |
|
a wasu hanyoyi akwai hadarin samun keɓe wani wuri a hanya |
|
524 |
|
gaskiya halayyarsa ta ban mamaki |
|
525 |
|
an yi amfani da ƙarfe sosai wajen gina ƙasa |
|
526 |
|
ban fahimci abin da yake so ya faɗa mani ba |
|
527 |
|
abin gangariya ne za mu haifi jariri |
|
528 |
|
jalal ya ji tsoron tsallaka hanyar |
|
529 |
|
karan aradu ya karya baccin sa |
|
530 |
|
ba zan iya matse lemon nan ba ya bushe |
|
531 |
|
ya ƙi amincewa da tsarin da bai dace ba |
|
532 |
|
jalal da aisha sun sayar da gidan su |
|
533 |
|
hukumar tallace-tallacen na da lissafi da yawa a asusunta |
|
534 |
|
ana gudanar da bincike game da alurar rigakafi ko takamaiman magungunan rigakafi |
|
535 |
|
ba haka bane mu abokaine kawai |
|
536 |
|
sabulu na taimakawa wajen fitar da dauɗa |
|
537 |
|
sun yi wasa a kungiyar kwalejinsu |
|
538 |
|
injin cirar kuɗin ya ƙi karbar kati na |
|
539 |
|
ba jabu bane |
|
540 |
|
na nace sai mun canza shirin da muka yi |
|
541 |
|
na turawa mijina saƙo |
|
542 |
|
ko bindigar ka da harsashi |
|
543 |
|
ina tsammanin mun ɓace |
|
544 |
|
zazzabin da ya dame ni a kwanaki biyun da suka gabata |
|
545 |
|
ina son karamar gida kuka |
|
546 |
|
muryar mutum mutumin ba ta min daɗi ko kadan |
|
547 |
|
rayuwa tana da wahala ga kowa |
|
548 |
|
mustapha ya yi kokarin tuntuɓar hafsat |
|
549 |
|
a zahiri abdullahi na da matsala akan yanayi |
|
550 |
|
majalisar united states ta yi dokoki |
|
551 |
|
bari su ci gaba da ayyukansu |
|
552 |
|
ni ban ce ina zama a australia ba |
|
553 |
|
yana da sauki |
|
554 |
|
kwallan ya gangaro kasa ta wurina |
|
555 |
|
ya yi bayanin yadda za a samar da kwale-kwale |
|
556 |
|
suna cikin kurciya |
|
557 |
|
ni gwame ne |
|
558 |
|
a ina kake jin ciwo a kirjin |
|
559 |
|
yusuf ya saka mayafin sa da hula |
|
560 |
|
ina son mu kasance tare |
|
561 |
|
gaskiya kai mutumin kirki ne |
|
562 |
|
bitrus ya ci gaba da magana da faransanci |
|
563 |
|
aliko ya nunawa margeret hoton |
|
564 |
|
ʻyar uwata ta sami shiriya a yanzu ta zama malama |
|
565 |
|
anan bitrus ya yi bacci |
|
566 |
|
babu sanannen rigakafi ko wata kulawa domin kawar da ita |
|
567 |
|
aisha ta ce ta yi tsammanin abdullahi ya fara gajiya |
|
568 |
|
na sa fam biyar akan dokin |
|
569 |
|
nan take mutum ya bayyana ya hade jakar kayana ya gudu |
|
570 |
|
zan tafi gida daga nan |
|
571 |
|
muna da isasshen iskar gas kuwa domin tafiyar |
|
572 |
|
an samar da wata ƙungiyar domin shiga tseren kwale-kwalen |
|
573 |
|
littafi shaida ne cewa ʻyan-habibu na iya abubuwan mamaki |
|
574 |
|
ya kamata mu fante takobin don canza mata launi |
|
575 |
|
masanin kimiyyar ya shahara ba wai iya ƙasar japan ba har da wasu ƙasashe |
|
576 |
|
za ta dawo nan a kasa da mintuna goma |
|
577 |
|
pedro na da babur kuma yana son tuƙawa |
|
578 |
|
babangida na son kwanciya cikin ciyawa lokacin zafi |
|
579 |
|
ya kamata ka sanya hular kwano domin kare kan ka daga rauni |
|
580 |
|
abdullahi na buga ƙwallo da ƙafar hagu amma yana rubutu da hannunsa na dama |
|
581 |
|
ina da digiri a injiniya na lantarki |
|
582 |
|
ba komai ne yake da sauki a rayuwa ba |
|
583 |
|
kuna son a ƙunshe muku kyautar |
|
584 |
|
ta ce ta gama yin wancan |
|
585 |
|
ina fatan haka |
|
586 |
|
mene ne haka game da ibrahim |
|
587 |
|
mr jordan ya farka katsahan |
|
588 |
|
wannan shine a matsayin tuna miki |
|
589 |
|
ƙwayar ishaku ce |
|
590 |
|
kyaftin din ya ba da umarni na gaisuwa na kori |
|
591 |
|
mustapha ya gudu daga wurin aikata laifin |
|
592 |
|
jirgi mai haɗi na da matsala |
|
593 |
|
daga gani a wannan hoto wannan saurayi ne ya balaga |
|
594 |
|
ni ne wanna aunt wong |
|
595 |
|
ina ganin shawararsa ta cancanci yin laakari |
|
596 |
|
na shirya kasuwanci da tare da mr brown |
|
597 |
|
wannan littafin zai taimaka maka wajen karatu |
|
598 |
|
tabbatar da odar |
|
599 |
|
zaki shi ne sarkin namun dawa |
|
600 |
|
shin sun san wani abu game da juna kuwa |
|
601 |
|
a mafi yawan lokuta haɗarin mota yana faruwa ne sakamakon rashin bacci |
|
602 |
|
menene kake buƙata a waje na |
|
603 |
|
ina ta jira tun tuni |
|
604 |
|
hafsat na jin kamar ta tashi sama |
|
605 |
|
yana da muhimmanci na yi hakan |
|
606 |
|
jalal bai da gida |
|
607 |
|
ina kuke jin ciwo a kirjin |
|
608 |
|
zan iya amsa wannan tambayar |
|
609 |
|
a shekarar da ta gabata muka zo phoenix |
|
610 |
|
yawancin labarai masu ban dariya suna dogara ne akan yanayin mai ban dariya |
|
611 |
|
bana tunanin tijjani ya san wane irin shiri amsa ke yi |
|
612 |
|
nora ta kalli babarta |
|
613 |
|
ka yi wasa |
|
614 |
|
ma'aikacin ya ce na jira na ɗan lokaci |
|
615 |
|
kamar ko wane lokaci ƙungiyar kwallon ƙafa ta spain ta nuna ƙwarewa a wasan |
|
616 |
|
haduwa ta jiki kai tsaye tare da mai yiwuwa ko tabbataccen cutar |
|
617 |
|
hassan ya ce ba wani abu da yake ɓoyewa |
|
618 |
|
yusuf na da saurin kuka |
|
619 |
|
spain ce ta ke sarrafa florida |
|
620 |
|
ya kamata na baiwa aliyu wannan littafin |
|
621 |
|
za mu daidaita a kan hanyarmu |
|
622 |
|
a shekaru masu zuwa tunaninki zai mamaye zuciyata yayin da nake cikin kaɗaitaka |
|
623 |
|
ina zan iya tura wasikun nan |
|
624 |
|
dukkan wanda ya sami nasara shi zai karbi kyautar |
|
625 |
|
har yanzu ya kamata hary ya yi wannan |
|
626 |
|
ka ji hayaniya a bayan ka |
|
627 |
|
jauro tamkar kowa ya ke |
|
628 |
|
bana son zama da talakawa |
|
629 |
|
ina da keke |
|
630 |
|
gaba ɗaya ya ƙarar da abinda ya tara a wajen caca |
|
631 |
|
tijjani na da kirki kwarai |
|
632 |
|
kwanakin nan ina jin daɗin yadda yanayin yake |
|
633 |
|
pablo ya koyi karatu lokacin yana ɗan shekara biyar |
|
634 |
|
mista smith ya ba da shawarar aure ga jane |
|
635 |
|
yawanci kurakuran mu na faruwa saboda rashin hakuri |
|
636 |
|
yaushe zan zo wajen ku |
|
637 |
|
baki ɗaya habibu ya fita daga hayyacinsa |
|
638 |
|
ta amince tana shan koken |
|
639 |
|
ta shirya sakin auransa |
|
640 |
|
ibrahim ya san wajen da zai same ni |
|
641 |
|
nan bada jimawa ba za'a dasa bishiyoyi da yawa |
|
642 |
|
mun ga mac ya yi wani kyakkyawan hoto |
|
643 |
|
a ƙasan garun muka san adon duwatsu |
|
644 |
|
an ɗauki mai gabatar da ƙara na musamman |
|
645 |
|
kuma gasu nan |
|
646 |
|
kullewa da sauran ƙuntatawa na kasa da kasa |
|
647 |
|
mikiya ita ce sarkin sararin samaniya |
|
648 |
|
abinda muka fi damuwa da shi shine lafiyar wadanda aka yi garkuwa da su |
|
649 |
|
ina da zazzaɓi mai zafi ma |
|
650 |
|
sun yarda da cewar kasar su na da kariya daga makiyansu na kasashe |
|
651 |
|
ba zan iya taimaka muku ba sai zuwa litinin |
|
652 |
|
ina jin cewa jami ba za ta bukaci yin hakan ba |
|
653 |
|
jami na tuƙa wata yaluwar mota |
|
654 |
|
ba wanda zai iya kamar yadda hassan zai yi |
|
655 |
|
na yi tsammanin kaina zai tarwatse |
|
656 |
|
mutanen da ke wasan taɓo hannuwansu za su yi dauɗa |
|
657 |
|
kafa faɗaɗa tsarin samfurin barologi |
|
658 |
|
kun yi kan lokaci ko ba haka ba |
|
659 |
|
jalal na son ya taimaka |
|
660 |
|
ba za su karɓi duk wani uzirin ƙin halartar taron ba |
|
661 |
|
kamar yusuf na son austarlia |
|
662 |
|
kuna tunatar da ni abokina marina babban malamin rashanci |
|
663 |
|
zan tura ma hoto |
|
664 |
|
jalal ya ce bai san wane ne mijin rifkatu ba |
|
665 |
|
mustapha ba ya cikin wannan |
|
666 |
|
ibrahima ya ce yana fatan ya dawo ranar litinin |
|
667 |
|
za ka so ka rike hannu na |
|
668 |
|
ƙofar na rufe daga ciki ba zai iya shiga cikin gidan ba |
|
669 |
|
ka san irin alamun da take fama da ita |
|
670 |
|
ina son ganin abinda ya faru |
|
671 |
|
ƙasar amurka ta kusan zama ƙasa ta hudu a duniya mai yawan fursunoni |
|
672 |
|
kusan wani tsawon lokaci ne waɗannan alamun ke gudana |
|
673 |
|
hamsatu tace ta shirya zama har zuwa ranan litinin |
|
674 |
|
bayan gidana ya ɗan yi ƙasa sosai fiye da ƙasan |
|
675 |
|
baba ya yi amfani da wuta wajen gasa kaza |
|
676 |
|
ina jin tsoron yin haka |
|
677 |
|
luke na da guntun gashi |
|
678 |
|
ka tuna ka tura wasikar kan hanyar ka ta zuwa makaranta |
|
679 |
|
ni fatalwa ne da na mutu ina tsoron mutuwa |
|
680 |
|
mustapha da rifkatu sun ce suna shirin zama a bostom a bazarar badi |
|
681 |
|
na ziyarci tijjani sau da yawa a ostiraliya |
|
682 |
|
a lokacin rubutu babu ingantaccen maganin rigakafi da aka tabbatar |
|
683 |
|
duniya na da fadi inda kowa zai yi abinda yake so |
|
684 |
|
ƙazamin yaron ashe yarima ne ya canza kama |
|
685 |
|
ina fatan hakan ba zai wahalar da tijjani ba |
|
686 |
|
jauro da aliko su zama kamar 'yan uwa na jini |
|
687 |
|
na ji daɗi da kika yafe mini |
|
688 |
|
menene ba su samu ba |
|
689 |
|
wayanda da suke siyan littafin bada dariya mafi yawan su daliban sakandari ne |
|
690 |
|
wani dandano kake so |
|
691 |
|
jami ya sanya hannunsa a kafaɗar wata budurwa |
|
692 |
|
kamar sanyin bana zai ɗan jima fiye da yadda aka saba |
|
693 |
|
na hau wuyana cikin aiki |
|
694 |
|
aliko ne ya karya tagar |
|
695 |
|
lokacin tanadin hasken rana yana farawa ranar uku ga afrilu |
|
696 |
|
ba abu ne mai sauki samun sabon aiki a halin yanzu ba |
|
697 |
|
rashin bacci na shafar aikin mawaƙa |
|
698 |
|
tattara kayana zai ɗaukeni tsahon lokaci |
|
699 |
|
shi ne dai malamin lissafinmu tun shekaru biyun da suka gabata |
|
700 |
|
ban san hassana da falmata sun ƙware kan yin hakan ba |
|
701 |
|
jauro na aiki a yankin bay |
|
702 |
|
za ka turo min hotonka |
|
703 |
|
jummai ƙawar cathrine ce da take ji da ita |
|
704 |
|
ina da kara sarki da sarakuna uku a hannuna |
|
705 |
|
na kamu da zazzaɓi jiya |
|
706 |
|
a kasar amurka cikin ƙasa da shekaru takwas a kwaleji za ka zamo likita |
|
707 |
|
kimiyya ba tare da manufa ba zai iya halakar da mutum |
|
708 |
|
a ganina wannan ce hanyar da ya kamata a yi hakan |
|
709 |
|
muna da damar haɓakar hakar bayanan zuwa mako biyu idan an buƙata |
|
710 |
|
wai ma waye aliyu |
|
711 |
|
shin akwai wani banbanci |
|
712 |
|
wasu kashashen a africa sun ga karin kabilanci akan yan china |
|
713 |
|
elaine na asibiti |
|
714 |
|
aliko baya yawan magana |
|
715 |
|
jauro ya nuna min yadda zan yi |
|
716 |
|
me zai hana mu ga ko hassan yana so ya tafi tare da mu |
|
717 |
|
amman na san mutane da yawa wanda suke min tari |
|
718 |
|
ka saba da komai da komai |
|
719 |
|
karkanda ya yi bacci kan ganyaye |
|
720 |
|
ka da ku yi wannan maganar a gabansa |
|
721 |
|
na san cewa hassan bai san cewar bai kamata ya yi hakan ba |
|
722 |
|
dole ta sa na kashe dokina don yana cikin tsananin ciwo |
|
723 |
|
zai fi idan ya zo gobe |
|
724 |
|
asibiti shine wurin da ake karɓan magani idan mutum bashi da lafiya |
|
725 |
|
kuma ina fama da mummunan ciwon kirji a yau |
|
726 |
|
gaskiya baka da lokaci |
|
727 |
|
yusufa yana turawa jummai alamu masu bambanci |
|
728 |
|
sun shiga tashin hankali |
|
729 |
|
yaushe ne za ka koma austaraliya |
|
730 |
|
ko muna da sauran giya |
|
731 |
|
rubutu abu ne mai matuƙar muhimmanci |
|
732 |
|
zan sa su farka |
|
733 |
|
me ya sa ba za ki raba alawarku da bitrus ba |
|
734 |
|
sun shiga nesa cikin yankin maƙiya |
|
735 |
|
hakanan an sami nasarar aiwatar da shi a indonesia |
|
736 |
|
a kwanakin nan buƙatar waɗannan kayan na ƙaruwa cikin sauri fiye da wadatarsu |
|
737 |
|
ban jin zan so |
|
738 |
|
na san abdullahi mutum ne wandaa yake da muhimmanci a ƙungiyarmu |
|
739 |
|
jarida talabijin da radiyo ana kiransu kafar sadarwa |
|
740 |
|
bana tunanin akwai wani ƙarin bayani game da abinda ya faru |
|
741 |
|
wajen siyayyar a ƙarƙashin ƙasa ya ke |
|
742 |
|
habibu ya ce ba a shirye yake ya koma gida ba tukuna |
|
743 |
|
duk suka juyo suka kalle su |
|
744 |
|
da sunans agnes |
|
745 |
|
ina za ku je wannan karshen mako |
|
746 |
|
bitrus ya ce yana son ziyartar santa claus dake arewacin pole |
|
747 |
|
ka yi nazarin faransanci sosai |
|
748 |
|
kungiyar mu su ma za su sabunta jagorar mu domin bayar da taimako |
|
749 |
|
yusuf ya gano tarin kaya masu dauɗa a bayan ɗakin linda |
|
750 |
|
na san musa zai iya gano mafitar da yadda za'a yi haka |
|
751 |
|
tunda kana da zazzabi |
|
752 |
|
don haka p shi ne matsalar idan kuma q ne matsalar |
|
753 |
|
zan buɗe akwatin na ga abinda ke ciki |
|
754 |
|
har yanzu ban saba da aikin ba |
|
755 |
|
babangida ya na matuƙar kama da mahaifinsa |
|
756 |
|
ba na tunanin cewa habibu mai arziki ne |
|
757 |
|
babban yayana ya samu babban matsayi a kasuwanci |
|
758 |
|
akwai wasu madannai uku a kasan bayan robot din |
|
759 |
|
na san abin da kuke so ke nan |
|
760 |
|
ya mutumi na |
|
761 |
|
ɗabi'a ta ce karanta litattafai |
|
762 |
|
dong ɗan kasar koriya ne |
|
763 |
|
ko zan iya fara canka |
|
764 |
|
mun ji daɗin tafiya a jirgin ruwa |
|
765 |
|
ina da buƙatar allura kafin na fara ɗinkin |
|
766 |
|
ya zo da misalin ƙarfe huɗu |
|
767 |
|
ta ƙagu ta ciyar da tsuntsayen |
|
768 |
|
baba na yawan karanta labaran bincike a lokutan hutunsa |
|
769 |
|
a'a a gaskiya bana son hakan sosai |
|
770 |
|
aliko da rifkatu basu fadawa habibu abun da suke buƙatar siya ba |
|
771 |
|
ibrahim ya yarda |
|
772 |
|
ya zo nan wancan lokacin |
|
773 |
|
ba shi da tabbacin yana bukatar yin haka |
|
774 |
|
zan aureta ta ko wacce hanya |
|
775 |
|
shin ku biyu kuna gardama akai |
|
776 |
|
zan iya ɗaukar yanayin girmanku madam |
|
777 |
|
wannan abin kunya ne |
|
778 |
|
ina son riga mai kwala me kyau |
|
779 |
|
ya cancanci hakan |
|
780 |
|
waɗanne yankunan da abin ya shafa |
|
781 |
|
yi sauri kuma zaka iya isowa makaranta da wuri |
|
782 |
|
kara zafi don mayar da wainar masarar ruwan ƙasa a kowane ɓangare |
|
783 |
|
musa ba zai iya haka shi kadai ba ina fatan lare ta taimaka masa |
|
784 |
|
ko idan kuna da hawan jini |
|
785 |
|
zuma ba ta lalacewa |
|
786 |
|
ya rubuta wa matarsa cek ɗin kuɗi yen dubu ashirin |
|
787 |
|
ina son yadda kuke magana |
|
788 |
|
na nemi aiki a makarantar a matsayin mataimaki a ɗakin gwaje-gwaje |
|
789 |
|
malamar ta jaddada muhimmancin gwaji ko wane lokaci |
|
790 |
|
na yi fatan yin hakan |
|
791 |
|
idan muna tafiya ya kamata mu rika kallon hagu da dama |
|
792 |
|
ka yi ƙoƙari yusuf |
|
793 |
|
na amshi wata wuƙa mai amfani da lantarki a matsayin kyauta |
|
794 |
|
menene ka ke yi a can |
|
795 |
|
ina so in nemi afuwa akan abin da nayi |
|
796 |
|
ka samo amsar wannan tambayar |
|
797 |
|
duniya ta yi rashin ɗaya daga cikin masu ban dariya da rasuwar joan rivers |
|
798 |
|
hukumomin lafiya na koriya da china sun ba da shawarar yin amfani da chloroquine |
|
799 |
|
ya tsallaka hanya da kafa bayan jar danja ta bada hannu |
|
800 |
|
ɓangaren jijiyoyin ba su warke ba |
|
801 |
|
na haɗu da mazaje mara kyau da yawa |
|
802 |
|
a ina ta buge ki |
|
803 |
|
akwai haɗarin durƙusarwa |
|
804 |
|
wannan sabon samfurin namu babban rashi ne ga kamfanin adawarmu |
|
805 |
|
iyayensa na zama ne a babban birnin garin |
|
806 |
|
bayin sun sami ƙarfin addini |
|
807 |
|
sun shirya tafiya da kansu |
|
808 |
|
bayan hura hanci tari ko atishawa |
|
809 |
|
abdullahi da amsa sun ce laifinsu ne |
|
810 |
|
samar da wutar lantarki ta hasken rana hanya ce mai kyau |
|
811 |
|
ba za muyi aiki a ware ba a kan wannan binciken |
|
812 |
|
yana jan ƙafarsa |
|
813 |
|
gaskiya akwai abin da ke damun musa |
|
814 |
|
yana da haɗari ka gaya wa chris sirrinka saboda yana gaya wa kowa |
|
815 |
|
kamar yusuf da alama shi ya aikata laifin |
|
816 |
|
gaskiya ba sa son sharuɗan |
|
817 |
|
za su taimaka muku ku ji dimi |
|
818 |
|
jiya na ziyarci abokaina jalal da aishatu |
|
819 |
|
aliko ya yi mana alƙawarin cewa da ya jira mu |
|
820 |
|
gara kada na yi waka da daddare |
|
821 |
|
shark suna cin kifi |
|
822 |
|
yau muna nan |
|
823 |
|
shugaban ya ci bashin albashin watanni da yawa ga ma'aikatan ginin |
|
824 |
|
jauro ya fahimci cewa hamsatu bata so yin haka ba |
|
825 |
|
idan kunci gaba da yawan zazzabi mai zafi |
|
826 |
|
ina tsammanin na gano |
|
827 |
|
aliko bai gane waye wannan ba |
|
828 |
|
tabbas har yanzu abdullahi bai san zai yi wannan ba a yau |
|
829 |
|
na hadu da naomi kan hanyar zuwa gida kuma mun yi hira |
|
830 |
|
tsahona ya kai ƙafa shida da inci biyu |
|
831 |
|
trump ya dau hukunci ne karkashin hunkuncin gaggawa na kasa da wasu hukumomin gwamantin |
|
832 |
|
marc na ɗakin bacci |
|
833 |
|
habibu da karensa na jira a waje |
|
834 |
|
tijjani bai sani ba ko aisha na son yin wannan ko kuma a'a |
|
835 |
|
sojojin mexico sun harbo jirgin mai saukar ungulu |
|
836 |
|
yanyin ya sanya murmushi |
|
837 |
|
ina mafarkin zama model wata rana |
|
838 |
|
bana son in kara ma wani matsala |
|
839 |
|
na buga wasan ƙwallon kwando a bara |
|
840 |
|
kowane ɗalibi na da bajon makarantar jikin hularsa |
|
841 |
|
bahon wanka ya cika |
|
842 |
|
ina son na warware komai cherlie ba saurayi na ba ne |
|
843 |
|
menene lambar daki na |
|
844 |
|
laifinsa ya cancanci hukuncin kisa |
|
845 |
|
na gayyace ta cin abincin dare |
|
846 |
|
jami na min kirki fiye da zainab |
|
847 |
|
abdullahi ya yi zaton kamar jummai ba za ta zo fatin sa ba |
|
848 |
|
yusuf ya bugu sosai |
|
849 |
|
akwai bambance-bambance masu zurfi tsakanin abubuwan biyu |
|
850 |
|
sa'ata da kudin shigata sun dogara kacokan akan iya mu'amalata da mutane |
|
851 |
|
jalal ya fada mun yana tunani an raine jummai |
|
852 |
|
habibua ya koma dakinsa ya rufe kofar |
|
853 |
|
rubutun labarai ne na aikinsa |
|
854 |
|
na faɗi na ji ciwo lokacin da nake share dusar kankara da safiyar nan |
|
855 |
|
nasan cewa yusuf tsohon abokin ka ne sosai |
|
856 |
|
kuɗi cikin harkar siyasa ko addini na janyo tsana cikin jama'a |
|
857 |
|
georgia ita ce asalinta |
|
858 |
|
gaba ɗaya mustapha da amsa sun san abinda ya faru |
|
859 |
|
wannan akwai babban sakamako |
|
860 |
|
na yi tsammani jalalu ya mutu |
|
861 |
|
ba za ka faɗa wa kowa ba game da wannan haka ne |
|
862 |
|
me ka ke tunanin ya faru |
|
863 |
|
ishaku bai taɓa tunanin hadiza za ta so yin haka ba |
|
864 |
|
bai kamata mu manya mu lalata tunanin da yara ke da shi ba |
|
865 |
|
rikitarwan cututuka zai iya haɗawa da ciwon huhu da cutar hanyoyin numfashi mai tsanani |
|
866 |
|
ya kamaya yara su yi biyayyaga iyayensu |
|
867 |
|
kodayake yana ɗan yaro yana da ƙarfin zuciya sosai |
|
868 |
|
mustapha yawanci yana gida a ranan ashirin ga watan oktoba |
|
869 |
|
yana da karfin fada a ji |
|
870 |
|
yanzu ya na da karancin kudi |
|
871 |
|
mene ne banbanci tsakanin masu nasara da marasa nasara |
|
872 |
|
ken ya sumbaci budurwar aliyu |
|
873 |
|
kuma yaya ne zafin zazzaɓin yake |
|
874 |
|
laretu ta karya hannunta ƙarshen makon da ya gabata |
|
875 |
|
na san musa ba dattijo bane a harvard shi ƙarami ne |
|
876 |
|
ya mayar da abin dokarsa rubutu cikin diary ɗinsa a kullum |
|
877 |
|
akwai wuya yarda da hakan |
|
878 |
|
na san ya kamata yusuf ya yi tun jiya |
|
879 |
|
babu wani dalilin da zai hana mu gayyaci jami |
|
880 |
|
fatin zai iya zama mara dadi |
|
881 |
|
yana da kyau ka tambaya |
|
882 |
|
ya kamata na gayyaci musa amma ban yi hakan ba |
|
883 |
|
ana kiran mahaifin tijjani jean |
|
884 |
|
kada ka yi amfani da haƙurin mutum dole wata rana zai gaji |
|
885 |
|
bitrus mugu kuma ana kiransa yusuf mai adalci |
|
886 |
|
yar uwata ta maƙale kan smack |
|
887 |
|
an bullo da matakan aiki da yawa a yankuna da yawa na kasar sin |
|
888 |
|
wane irin kiɗa kuke saurara mafi yawan lokuta |
|
889 |
|
amma gaskiya nuna kyautar zai iya sanya baƙon da bai bayar ba jin kunya |
|
890 |
|
zan iya magana da ke kadai |
|
891 |
|
wane yaro ne ya taka rawa a wani ɓangare na abdullahi pan |
|
|