|
0 |
|
katin haɗe ya ke da kyautar |
|
1 |
|
rasi waɗa bi'ar matasa san ya takaryin fatarauta |
|
2 |
|
za ta iya jin ciwo idan tayi haka |
|
3 |
|
shun ba wani abu da za su yi rana r jin mua |
|
4 |
|
danyon waki da suka bushe suna iyu a saman ruwa |
|
5 |
|
ba wanda ya san yusuf tsohon maƙaryaci ne |
|
6 |
|
na ji daɗin haɗuwa da kai mustapha |
|
7 |
|
ya kunna wutar tun ka fin ya shiga cikin kogon |
|
8 |
|
menene sunanka |
|
9 |
|
da yau zan kira ta |
|
10 |
|
zuwa gober safayarinyar ta kammala |
|
11 |
|
ina ma ban aure shi ba |
|
12 |
|
habibu ya nu na bai son kasancewa a nan |
|
13 |
|
babini-furin ciki akwai tsara rubutu na musamin ga makafi |
|
14 |
|
ban taɓa kiran shi da wawa ba |
|
15 |
|
ban san yadda ake kamun kifi ba |
|
16 |
|
an kama matashin ne da hannu cikin wani rikici |
|
17 |
|
ina zama a wani ƙaramin ƙauyi kilonita hamisin tsakaninsu da birnii |
|
18 |
|
jalal ya rubuta labari mai tashin hankali da ke da ƙarshe mai farin ciki |
|
19 |
|
zan buƙaci kuɗi fiye da haka |
|
20 |
|
ina aiki cikin aboka ne kuma ina rayuwa cikin littafai |
|
21 |
|
muna hutawa tsirara cikin yashi mai ɗumi |
|
22 |
|
ba na tsammanin jam'i na da tabbaci abinda laditu ke san yi |
|
23 |
|
an haranta madalibai shan ta ba a farfajiyar makarantar |
|
24 |
|
uca an fada area jaridu cewa laifi ne na san zuciya |
|
25 |
|
bashi ba na san ban yi zaɓin dai-da ya ce ba |
|
26 |
|
wajen yayi ka-ce-kaca |
|
27 |
|
wannan uziro bai kai na barin aikiwa |
|
28 |
|
sun dage sai sun yi tafiya zuwa ƙasar vetnam cikin kwanaki shida kacal |
|
29 |
|
kamar bai faru ba |
|
30 |
|
marseles ɗina ya fi naka girma |
|
31 |
|
ya yi koƙarnu na shi jarumi ne bayan anyi garkuwa da shi |
|
32 |
|
tullokacin da asabe ta mutu mijinta ya shiga cikin zurfin tunani |
|
33 |
|
kungiyar haɗaka da kamfanin sum amince da sabon kwangila |
|
34 |
|
ka kula da wannan labarin |
|
35 |
|
ko akwai ciwo sosa kirjin ku na bangaren hagu |
|
36 |
|
abin na da ban tsoro |
|
37 |
|
sai da shagombe da wani girma sosai |
|
38 |
|
ki tabbatar ba giftar da kanki ba |
|
39 |
|
za mu iya ba tare da taimakon ibrahim ba |
|
40 |
|
aliyu ba ta y tantamar samun mutane da yawa ba haka |
|
41 |
|
idan kin yi sau ɗaya to ka ki ƙara yi |
|
42 |
|
hadiza am ba ƙuwa ce a gari nan ko ba haka ba |
|
43 |
|
jarumin ya muta akan ki masoyiya ta sarauniya ta |
|
44 |
|
na so wuraren zama tsawon yadi shida nesa da kotun |
|
45 |
|
nauyi na san ya abu zuwa tsakiyar duniya |
|
46 |
|
kuma kun ce wannan matsun lambani a girjinku |
|
47 |
|
lola ta yi rawa tare da grace |
|
48 |
|
amincewa da yanasha na sirrin haƙunanta |
|
49 |
|
ina tunani ishaku da jummai na zargi |
|
50 |
|
bayan kwashi shekaru goma suna kasuwancin haɗin gwiwa sun yanke hukuncin rabawa |
|
51 |
|
kamfanin mu ina tallace-tallaci na shekara shekara na ƴan dubu miliyan |
|
52 |
|
abokina na son ya amsa laifi |
|
53 |
|
fasan banbanci tsakanin silba da gwangwane |
|
54 |
|
rana tana bayar da zafi da haske da yawa |
|
55 |
|
yusuf ya faɗawa lare yadda suka hadu da hassan |
|
56 |
|
wasu lokutan gudun sira da rai ya kan bar mutum ba komai |
|
57 |
|
aliyu ya daɗe yana yin wannan aiki |
|
58 |
|
akwai mamaki a ce bai san labarin ba |
|
59 |
|
kina ta ɗaukar waje guda mu riga mun tattauna kan haka |
|
60 |
|
linda ta gano ishaku ne mutumin da ya yi mata faɗe |
|
61 |
|
yau ina fama da ciwon kirji |
|
62 |
|
tana karatun wasan kwaikwayo game da tallafin ƙaratu na musamman |
|
63 |
|
ana bukatar dalibai su yi aikin sa'a ɗaya ga alƙuma a kowane sati |
|
64 |
|
ya jiruwan saman ya a fuskarsa |
|
65 |
|
zazzabin ya fara kwanaki biyu da suka wuce |
|
66 |
|
mutu ka zami |
|
67 |
|
ko dai ya sha kwaya ko kuma ya hauka ce |
|
68 |
|
habibu asabe hassan da aishan duk suna magana da farananci |
|
69 |
|
bana jin jauro zai je bakin ruwa yau |
|
70 |
|
poto lalata jerin makamai |
|
71 |
|
ba kwa bukatar shirya wani muhimmin jewabi |
|
72 |
|
abdullai na ɗeya daga cikin mambalakan wannan gini |
|
73 |
|
haƙiƙa bincikink zai haifar da ɗa me yido |
|
74 |
|
karin da ya gaba za iya iso waje na ba ya fara fushi |
|
75 |
|
eya ina fama da ciwo cikin kirji na sosai |
|
76 |
|
yanzu dama ce mai kyauta hukunta ishaku game da abinda ya aikata |
|
77 |
|
ki bari mustapha ya sai maki wannan |
|
78 |
|
bana tsammanin jauro da lami na da wahalar sha'ani |
|
79 |
|
bayan sati ɗaya abdullahi ya gundare mutane |
|
80 |
|
zan tambaye shi gobe |
|
81 |
|
da fatin ala ta alaya farinta maka lai |
|
82 |
|
lokacin da ya kai mata hari tana neman makullin cikin jakarta |
|
83 |
|
shin kun ji labarin mu |
|
84 |
|
lam gaskiya bani da wata alama |
|
85 |
|
na yi tunanin zan same ku a can |
|
86 |
|
hayaƙin yana shaƙe ta |
|
87 |
|
ka ɗan sha kofi ina tunanin yana da dadi |
|
88 |
|
ina bukatan ku bai yana min wani abu |
|
89 |
|
yin haka zai fi daɗi ko me kuka gani |
|
90 |
|
nima na ji |
|
91 |
|
aliyu na tsoron yin magana da ni ko ba haka ba |
|
92 |
|
kamar bitrus ya gaji sosai |
|
93 |
|
zan so idan hakan bai faru ba |
|
94 |
|
na damu korai da wannan zafin kirjin |
|
95 |
|
kina sanyi da kayan |
|
96 |
|
an gudanar dufatin bankwana jiya sabida mr jons |
|
97 |
|
ya batun ascirem me cakulet bayan cin abinci |
|
98 |
|
ina tsoron kada ku cutar da aliyu |
|
99 |
|
tsuntsaye na cikin ƙananan kƙwari |
|
100 |
|
ina kwallon tun tsaye lokacin da na ke zauni a balcon ina shan kofi |
|
101 |
|
babangida ya isa landan tare da wasu bungun masana |
|
102 |
|
ibrahim ya ce ya yi tsammani hauwatu ta yi mamaki |
|
103 |
|
an ce na sayo kek a kan hanyar dawowa ta daga ofis |
|
104 |
|
ya mugun tsorasa da yaga caton macijin |
|
105 |
|
abdullahi ya san cewa zai iya yin haka da kyau |
|
106 |
|
na gaji kuma ina jin yanwa kuma haka kowa yake ji |
|
107 |
|
zan komo kansa |
|
108 |
|
amurka za ta fice daga yarjejeniyar paris |
|
109 |
|
ina tunanin ya kamata na fadawa aliko wajen danaje |
|
110 |
|
habibu ya iya waƙa |
|
111 |
|
na yi dariya sosaia da tiwon ciki |
|
112 |
|
na san har yanzu yana can |
|
113 |
|
yana nin zafi a kirgi |
|
114 |
|
babu riga kafi amma hukumomi daban daban suna kokarin samo riga hakafin |
|
115 |
|
babangida ya ƙware a wasan tennis |
|
116 |
|
ibrahim ya ce ba ya tunanin ko akwai wanda zai iyi haka |
|
117 |
|
nzu kuma kuna da zazzaɓi yanzu |
|
118 |
|
ka gaida min da matarka |
|
119 |
|
bitrus ya fara farin ciki bayan ya harba ƙwallin a ragar sa |
|
120 |
|
akwai buƙatar ƙara bincike |
|
121 |
|
ban san hassan da maimuna ba su da lafiya ba |
|
122 |
|
baza a ƙara buƙatar gwaji nan gaba |
|
123 |
|
na gaji kasuwancin daga mahaishi na |
|
124 |
|
yana zafi tsakkiyar kirji na |
|
125 |
|
kana son ka zau ne |
|
126 |
|
ba wanda ya damu da ni |
|
127 |
|
gogl da amazan sun aiwatar da ƙuntatawa iri ɗaya |
|
128 |
|
gaskiya ne a cikin al'umman amurka cewa na mijine shugaban gida |
|
129 |
|
mai wannan gidan giya baya taba sayar da giya akan bashi |
|
130 |
|
ishaku bai damu da lare ba |
|
131 |
|
muna da abin mamaki |
|
132 |
|
na so yarda da shi |
|
133 |
|
makon jiya wani ya raba godiyarsa ga aikin |
|
134 |
|
ki rani bayan kun yi magana da su |
|
135 |
|
tsohon saurayina na son ya lalata sabur alakata |
|
136 |
|
kamar jauro na jin tsoron wani abu |
|
137 |
|
ina bukatar wanda zan yi magana da shi |
|
138 |
|
ibrahimu ya fara ƙururuwa cikin azzaba |
|
139 |
|
muna da gigobii da dizdare a gidan rawa |
|
140 |
|
suna kiranta da lena |
|
141 |
|
shi gibar rayuwa shi i samu buɗi |
|
142 |
|
jauro ya ce yana son wancan do haka na bashi |
|
143 |
|
katangar gidan yarin ba za ta ƙi bada kariya ba |
|
144 |
|
ina son jiki kasiwancin kasashen waje anan gaba |
|
145 |
|
ban gwda hakan jiya |
|
146 |
|
ban san yusuf yana bacci ba |
|
147 |
|
ya fi dai da skirufi bakunas |
|
148 |
|
ina mamakin idan an kama ishaku |
|
149 |
|
na gaji sosai da tuki za ka tuka |
|
150 |
|
dukkanin lambar lasisin kasashe na banbanci |
|
151 |
|
yaushe kasayawa kanka babur |
|
152 |
|
abdullahi na tare da hoton zainab cikin walet dinsa ko wane lokaci |
|
153 |
|
na yi shirin zama muddin ka zauna |
|
154 |
|
ka sanya akayi hakan tafaru |
|
155 |
|
bitrusa yana yawan tafiya |
|
156 |
|
abdullahi bai biya ni kamar yadda yi alkawari ba |
|
157 |
|
ni wayayye ni |
|
158 |
|
yaushe ne wannan ciwon kirjin ta fara |
|
159 |
|
aliyu ya yankewa khalifat hukuncin cewar ta rabu da abdullahi |
|
160 |
|
ibrahim ba zai zo gobe ba |
|
161 |
|
an sami alamun shan kwaya a gwajin da aka yiwa babangida |
|
162 |
|
wutar daji na afkuwa ne daga allah |
|
163 |
|
bugin zuciyar shi ya kasance dai-dai ne |
|
164 |
|
shin kun aikata hakan da kanku |
|
165 |
|
ni na fi ko kasa da shekaru ɗaya kamar ku |
|
166 |
|
ya yanka kanshi da reza |
|
167 |
|
kuna da tarko a gidanku |
|
168 |
|
sanya jama'ayin zaɓe ta hanya mai kyau ba laifi ba ne |
|
169 |
|
rejio ba ta yi bayani a kan hattsarin ba |
|
170 |
|
bangarorin biyu sun cimma yarjejeniyar manufa nan da ƙarshen watan yuni |
|
171 |
|
idan za ku yi aiki za mu tallafha maka |
|
172 |
|
diyana ta fasahon ni kuma na haɗa kek |
|
173 |
|
baka iya bada horo ba |
|
174 |
|
sun ce da wuri |
|
175 |
|
abdullahi na da ƙariya |
|
176 |
|
na fan aliko bai san hauwa za ta iya hakan ba |
|
177 |
|
wasu marasa lafiya suna da alamun masu laushi masu kama da mura |
|
178 |
|
har yanzu hassan bai san neyasa zainab ta yi haka ba |
|
179 |
|
yana lahiya |
|
180 |
|
bitrus ya yi matukar murna ko ba haka ba ne |
|
181 |
|
tijjani ya kasance a farkon wannan yammacin |
|
182 |
|
aliyu ke da mafi girman filin kiwo a yankin nan |
|
183 |
|
akwai haɗin kai mai muhimmanci tsakanin ƙasashen nan biyu |
|
184 |
|
ban san me yasa za ka yi haka ba |
|
185 |
|
akwai maki huɗu masu mahimmanci gabas kudu yamma da arewa |
|
186 |
|
kuma yana jin zafin kirji |
|
187 |
|
na yi tunanin ku biyun nan kun san juna |
|
188 |
|
kasar ingila ta kwace tudun britde |
|
189 |
|
har yanzu ba za mu iya haka ba |
|
190 |
|
ladi ba ta damu da yin haka ba |
|
191 |
|
babangida ya samu lokuta rashin jin dadi sosai a rayuwan shi |
|
192 |
|
kuma ita ma kamar tana da alamomin cutar |
|
193 |
|
ba wanda ya sira |
|
194 |
|
ba zan iya ba wannan lokacin |
|
195 |
|
jirgin ruwa ne mai kyan tsari |
|
196 |
|
ishaku na da son kai |
|
197 |
|
wannan akwatin na da banbancin ƙala da wancan |
|
198 |
|
a gidan wasan ƙwaiƙwayo ƙaty ta canza wuraren zama tare da mahaifiyarta |
|
199 |
|
ginin gidaje ya yi aure da ma'aikatan soji da iyayensu |
|
200 |
|
ta ji yadda aka ƙarɓeta a matsayin bakuwa |
|
201 |
|
ina tabbatar ma cewa na gamsu da tunani na |
|
202 |
|
yaushe kuka sayi wayar |
|
203 |
|
habibu baya sha'auwar bas bol |
|
204 |
|
habibu ya sokani kowa a wajen |
|
205 |
|
kuma kana fama da ciwon kirji |
|
206 |
|
ainihin nombobin nabada asalin msali fili |
|
207 |
|
kamar na san wannan muryar |
|
208 |
|
sun zargi shugaban ƙasar da rashin kulawa da mutumin |
|
209 |
|
ya kamata na ga wani kan kasuwanci |
|
210 |
|
ciyayi sun fara girma a hanya da ake biyu zuwa majami'a da |
|
211 |
|
kina da zare da allura |
|
212 |
|
gaya min gaya min |
|
213 |
|
mustapha ya ce mu jira a nan |
|
214 |
|
akwai wasu sofofin biranen italiya rom da vanis mitcali |
|
215 |
|
me ya sa iyaye amurkawa ke yafawa yayansu |
|
216 |
|
menene dalilin hakan |
|
217 |
|
da fatan za a ƙarɓi taya murnata ga nasarar ko a yau |
|
218 |
|
akwai teburi gefe ɗaya cikin ɗakin |
|
219 |
|
idan ka sami lokaci dan allah kayi hakan |
|
220 |
|
bitrus ya ce zai yi hakan a yau |
|
221 |
|
asabe ba ta faɗa mun dalilin da yasa za ta je boston ba |
|
222 |
|
na san musa ɗalibin jami'a ne |
|
223 |
|
hassan bai taɓa faɗawa kowa abinda ya faru a wannan ranar ba |
|
224 |
|
me yasa kike tunanin cewa aliko baya son ki |
|
225 |
|
ban san abdullahi na da buƙatar yin hakan ba |
|
226 |
|
ina buƙatar samun bacci sosai |
|
227 |
|
ibrahim da lare sun ɗan girme ni |
|
228 |
|
za a bar filin jirgin a bude |
|
229 |
|
mustapha bai buƙatar zuwa da kansa |
|
230 |
|
kowane bangare na hanyar bishiyoyin cheri ne |
|
231 |
|
ai shirin bai yi dai-dai da masu shekarun ki ba |
|
232 |
|
fadar na da nisan kilo mita uku daga cikin gari |
|
233 |
|
na sa mai zanen ya zana hotona asaye |
|
234 |
|
ina gidan aboki na |
|
235 |
|
na yi tunanin jami bai sake yin hakan ba |
|
236 |
|
mai kirki ne fiye da komai |
|
237 |
|
ina mamakin ina a duniya jami zai iya kasancewa a yanzu |
|
238 |
|
ban faɗawa musa ya tsaya ba |
|
239 |
|
tun wane lokaci bitrus ke aiki a boston |
|
240 |
|
wannan ya burge ni |
|
241 |
|
kin iya dafa abinci sosai |
|
242 |
|
an gudanar da fatin bankwana jiya sabida mr smith |
|
243 |
|
yin hakan ba wani mummunan abu ba ne |
|
244 |
|
ba bu damuwa idan na rufe taga ina jin sanyi skaɗan |
|
245 |
|
waɗannan tambayoyi ne da ba zan iya amsawa ba |
|
246 |
|
kamar ishaku da aisha ba sa son kasancewa anan |
|
247 |
|
na gode da jagorar ku |
|
248 |
|
masu magana kance wahala ka haifar da hawan jini |
|
249 |
|
idan abubuwa suka faɗa cikin ramin nan za su yi zafi sosai |
|
250 |
|
ta saka jaket wanda bai da matsi |
|
251 |
|
yaron nan bai da jiki |
|
252 |
|
matsalar mu ba za ta ƙare ba |
|
253 |
|
koyar da ni yadda ake wasa bututun mai kaya |
|
254 |
|
cire shi daga baya yarda shi kuma wanke hannun ku |
|
255 |
|
ya yawan motsa jiki da ya kamata ka yi |
|
256 |
|
shin baban kalikita ne |
|
257 |
|
falmata ta fiya kuɗa danta |
|
258 |
|
kana son ya yan yi tatuwa |
|
259 |
|
ina tsoron zai iya latti ya rasa jirgin |
|
260 |
|
a cikin israila an amince da bincika hanyoyin sadarwa |
|
261 |
|
mota na tashar jirgin na tashi da karfe shida |
|
262 |
|
tsakamakon gwaji yana samuwa tsakanin awa biyu zuwa kwana biyu |
|
263 |
|
ni mutum ne me son motoci |
|
264 |
|
na gano cewa hotel ɗinda na iso ya daina kasuwanci |
|
265 |
|
babu wani magani ko alurar da aka yarda da shi don magance wannan cutar |
|
266 |
|
dole japan ta dogara ciniƙayyar ƙasashen ƙetare domin ƙawo-ƙarshen ganawar |
|
267 |
|
kada ka sal lakatitin idan karar rawa yana kara |
|
268 |
|
hamsatu ta she ta gaji da yin wannan |
|
269 |
|
sun saya cikin gosulo na sawon rabin awa |
|
270 |
|
ba ta taba shan komai da ɗaliban ta ba |
|
271 |
|
allan saka wani a gefen ko wane mutum da zai lura da shi |
|
272 |
|
tawuna ya bada bashin |
|
273 |
|
gaskiya cikin harƙar addini ita ce hanyar sira |
|
274 |
|
aliko na son taimakawa wasu |
|
275 |
|
jamiyarkuta siyasa gaba ɗaya ta lalata |
|
276 |
|
likita ya ɗauki masayin da ya saba ya fuskanci grace |
|
277 |
|
dole ne mu dakatar da wannan anno ba mai hatsari |
|
278 |
|
mene ne ainihin abin da ke zuciyarka |
|
279 |
|
a madajin gwamnaty ƙafafin yaɗa labaran ba su kyauta ba |
|
280 |
|
ina fama da busas shan tari da sanyi da majina amai da gudawa |
|
281 |
|
bar ka da miste ka yi duk abinda za ka yi |
|
282 |
|
shirya lokacin haɗuwar |
|
283 |
|
na siyawa mata ta abin hannun zinari |
|
284 |
|
buƙatar sanya ƙariyar fuska a cikin jama |
|
285 |
|
bana so in ci gaba da zama a boston |
|
286 |
|
ban tabbatar abunda abdullahi yake na samun kudi |
|
287 |
|
sun share hawayen su |
|
288 |
|
na yi tunanin ku biyun kun san juna |
|
289 |
|
wanene ka ke tunani ne wannan mutumin |
|
290 |
|
aliyu na jiran ɗansa ya komo gida |
|
291 |
|
zan iya cutar da shi |
|
292 |
|
halbin iguwa ne ya rusa wannan cocin |
|
293 |
|
za a iya cimma buri ko a ƙasa alasgegas |
|
294 |
|
ta ce ta ji sauki sosai |
|
295 |
|
kuma kasan yadda yake ji kirji na kamar zai murkushe |
|
296 |
|
me ya sa ku ke kwashe-kwashen maza |
|
297 |
|
tsufa man za a haska wajen nuna fini-finae wannan watan |
|
298 |
|
ina ganin aliko na da zaɓi uku |
|
299 |
|
duk da mun tabbatar da gaskiyar kowane lokaci yaƙi bai da amfani |
|
300 |
|
wasanin kwaikwayo wasanni ne da ɗan adam ke yin su da kansa |
|
301 |
|
ban cika yin abu haka kawai ba |
|
302 |
|
mustapha bai saya mini abin da nake soba |
|
303 |
|
ga abubuwan abun sha nan kasha |
|
304 |
|
yanzu an saba da sadarwa ta talabijin da rediyo |
|
305 |
|
bai kamata ka zama ƙwararre kan haka ba |
|
306 |
|
wane irin ciwo kake ji a ƙirjin ka |
|
307 |
|
ba na tunanin hassan zai ƙyale ni in yi hakan |
|
308 |
|
za ta yiwu aliyu yana yin wani abu |
|
309 |
|
ɓangarorin biyu sun yarda su sasanta |
|
310 |
|
an faɗa mini za ku yarda ku taimaka |
|
311 |
|
jirgin ƙasan ya saya daidai rabin tsakanin tasoshin biyu |
|
312 |
|
ya sare bishiyar cikin gidansa |
|
313 |
|
bana son zama manaja |
|
314 |
|
kuma tare da tarihin ciwon sukari |
|
315 |
|
wannan ruwa ƙasar dilan mai sauri ne ya faɗawa ragon ƙarennanruwan ƙasa |
|
316 |
|
kar agoge alloh |
|
317 |
|
matafiyan sun dakatar da jirgin ƙasa daga ɗaukar wasiku |
|
318 |
|
kamar tana cikin damuwa da bacin rai |
|
319 |
|
bana jin musa da lare ba su san bai kamata su yi haka |
|
320 |
|
idan da ni kai ne ba zan yi irin wannan abin ba |
|
321 |
|
kun san na kamu da cutar sukari da wasu abubuwa |
|
322 |
|
wannan wane irin shirme ne |
|
323 |
|
mene ne sunan jakadar |
|
324 |
|
na fara koyo yaran china satin da ya wuce |
|
325 |
|
duk sun goyi bayan ɗan taƙarar |
|
326 |
|
jauro zai faɗawa balantina duk abind ya sani game da yanayin |
|
327 |
|
aliko ya na ce da tafiya |
|
328 |
|
sunan malamin ingilishi na dounar |
|
329 |
|
tana magana da turanci |
|
330 |
|
yin mamaki kyawai zai yi kyau ta hanyayin tafiya |
|
331 |
|
na san yanayin da sakamakon zai iya haifarwa |
|
332 |
|
ina son wannan lafasi |
|
333 |
|
giris tana ɗaukar matakantsa sauran ra'aye don hana rushe tsarin kuɗi |
|
334 |
|
bitrus baya son ka sa ke yin haka |
|
335 |
|
yadda yake magana ya ja hankalin masa hurin marubucin |
|
336 |
|
yawancin macizai a wannan tsibirin ba su da lahani |
|
337 |
|
ina son anlon halokiti |
|
338 |
|
kina son kammala wannan kowane lokaci nan kusa |
|
339 |
|
wannan littafin sai fanish ne |
|
340 |
|
a ganin mutane da yawa ta lauce agune mai girma rauni ne |
|
341 |
|
wannan shine lamba mafi yawa na mutuwa a rana guda saboda kwayar cutan |
|
342 |
|
hassan bai daukar isas can lokacin karatu |
|
343 |
|
ingancin kaya shine abu mafi muhimmanci fiye farashi |
|
344 |
|
haɗa rayuwa ta ke |
|
345 |
|
za mu iya gyara wancan |
|
346 |
|
yanzun nan muka gama magana da ita |
|
347 |
|
cocin ƙatoliƙa na a dawa da kisan aure |
|
348 |
|
zainab ta ce ba ta son a tattauna maganar aiki |
|
349 |
|
daga abinda za ku iya faɗa wani darasi kuka fiso |
|
350 |
|
habibu ya faɗa mini cewa aisha a sirye take ta yi hakan |
|
351 |
|
musa ya dawo gida don ƙarshen mako dungodiya |
|
352 |
|
tokyo zagaye take da biranen alfarma |
|
353 |
|
ta ce ba ta damu ba dan ta jira |
|
354 |
|
mun tsaya a boston kwanaki uku kan hanyar mu ta zuwa cikago |
|
355 |
|
wannan yarinyan nan ta shaida hatsarin nan da ƙarfe uku na wannan yammacin |
|
356 |
|
ba ka yi kama da mei jin haushi ba |
|
357 |
|
na tamdai su abu ɗaya |
|
358 |
|
zan iya karanta faransanci amma ba zan iya magana da shi ba |
|
359 |
|
da gani mr devid ya gaji |
|
360 |
|
ba zan iya zuwa yanzu ba |
|
361 |
|
wace shawara ka yanke |
|
362 |
|
kuma bayan haka kuna samo wahalar yin numfashi |
|
363 |
|
mai nuna wajen shaƙatawar ya ɗauke min hankalina |
|
364 |
|
rifkatu ba ta son baiwa jalal lambar wayar ta |
|
365 |
|
shine hoɗel na biyu a jerin waɗanda suka fi |
|
366 |
|
mstr yusuf yanzu haka yana kan aiki |
|
367 |
|
bai kamata ka bar ɗanka ya dinga abu kamar wani sakarai ba |
|
368 |
|
na san jalal kwararren mawaki ne |
|
369 |
|
ina cikin wahala kadan |
|
370 |
|
abdullahi da maimuna na jiran mu |
|
371 |
|
an samar da kambunsarauniyar daga zinari |
|
372 |
|
tsakaninsu akwai alfa mai suna alfa cove |
|
373 |
|
a wannan lokacin bamnbancin tsakanin mutum da dabba ba daɗe ba ragi illah su tura |
|
374 |
|
ya yi jinkiri sosai |
|
375 |
|
bana jin kun fahimce ni |
|
376 |
|
yin hakan ba shine abinda ya kamata ayi ba |
|
377 |
|
kin tabbatar kina lafiya |
|
378 |
|
ni ban ga fatalwa ba |
|
379 |
|
bitrus ya harbe falmata da bindiga |
|
380 |
|
wa ya tafi tare da kai jiya |
|
381 |
|
ni na ce yusuf da hafsat likitoci ne |
|
382 |
|
mustapha ya dawo a cikin jif kuma ya fara injin |
|
383 |
|
jarirai na son bacci da yawa |
|
384 |
|
matashiyar na fama da matsanancin ciwo amma tana fatan samun lafiya |
|
385 |
|
ba za ka zaci haka ba ko za ka zata |
|
386 |
|
duk da kokarin gwadawafa zai yi wuya ya sami nasara |
|
387 |
|
walkiya na iya faruwa yayin hadari |
|
388 |
|
jalala da amsa sun shiga cikin mauyacin hali a dangantakarsu |
|
389 |
|
musa ya ce akwai yiwuwar yayi hakan |
|
390 |
|
ta kammala abinda ya kamata ta yi |
|
391 |
|
a kalla-dai kana iya faɗawa hadiza cewa ba sai tayi hakan kuma |
|
392 |
|
yana kasar waje |
|
393 |
|
ina tsammanin yusuf yana ƙoye wani abu daga gare ni |
|
394 |
|
yana ta ttafiya kan titi |
|
395 |
|
korar da zakuna yana da matukar hatsari |
|
396 |
|
kai nan rufa fe ne |
|
397 |
|
tijjani ya mayar da kirtani zuwa kwallo |
|
398 |
|
kamar jauro ba ya son yin haka amma akwai bukatar ya yi |
|
399 |
|
bana rabuwa da tafiya koyaushe tsakani itali da afirkan |
|
400 |
|
yana tsoron man talayin safiye da komai |
|
401 |
|
zainabu da ishaku na kaunar su yi wasan gov |
|
402 |
|
domin sayawa da kafarsa sai ya haɗa hannun da wasu manyan kamfanunuwa |
|
403 |
|
mutane nawa ne suka sira |
|
404 |
|
mun kiyaye maganar mu |
|
405 |
|
an ɗauki hayar chris domin fantin gidaje hakan zai sa ya sami kuɗi |
|
406 |
|
ta zo da gudu ida nunta na haske |
|
407 |
|
dole ne dai a amsa |
|
408 |
|
kafin ko kuma bayan lura da mara lafiya |
|
409 |
|
babu komai nawa a nan |
|
410 |
|
ƙarfin zuciya na muhimmanci wajen ci gaba |
|
411 |
|
ilimi shi nege cikin samar da kyakkyawan rubutu |
|
412 |
|
babban jami'in ya sayi injin gaske mai matuƙar ƙarfi |
|
413 |
|
muna jin dadin cewa za a shirya ofishin duk lokacin da muka shirya dawowa |
|
414 |
|
habibu gaskiya bai da wani hanya |
|
415 |
|
gaba ɗaya abinda ya faru ya lalata dagantaka ta da malaminmu na lissafi |
|
416 |
|
dole ne mu fuskance tsoron ku |
|
417 |
|
an jin kirta mu a boston |
|
418 |
|
a yabo ya cancanci sumbata |
|
419 |
|
yanzu ka bar koma ya wuce |
|
420 |
|
na san tijjani bai yi hakan ba ko da ya ce ya yi |
|
421 |
|
jimana na wannan |
|
422 |
|
na gano kana shaye shaye daga yan yatsunka |
|
423 |
|
wannan motar da ta bige ni |
|
424 |
|
akwai magan ganu da yawa game da wannan auren |
|
425 |
|
fasaha ta canza kusan kowane fanni ciki har da bangaren fashon |
|
426 |
|
bana tunanin ina da hawan jini |
|
427 |
|
ba zai iya taimakawa ba amma yana tunanin ta |
|
428 |
|
mustapha na da ƙoƙarin sakin fuska |
|
429 |
|
yawanci ina aiki da dare |
|
430 |
|
ba zan kara yin irin haka ba |
|
431 |
|
na gano wannan a bayan kabet |
|
432 |
|
aliko ya sha kofi nan da nan |
|
433 |
|
ishaku ya ce ba shi da damuwa |
|
434 |
|
kowane lokaci akwai abin da ake yi nan |
|
435 |
|
dole na fara gajiya ina jin bacci da zarar na gama cin abincin dare |
|
436 |
|
zan tafi austiraliya a wannan lokacin na bazara |
|
437 |
|
duk inda allurra ta tafi zaren ya tafi kuma |
|
438 |
|
bai iya barin abun shi kaɗai ba |
|
439 |
|
na rasa tunanina |
|
440 |
|
ba wanda ya ga jalal a kwanakin nan |
|
441 |
|
jami'in ya yanke hukuncin zuwa ceto ma'aikacin jirgin ruwan |
|
442 |
|
ina jin zafi a kirji a nan gaban sashin kirji na |
|
443 |
|
ba ta ji daɗin nasarar da marilin maure ta samu ba |
|
444 |
|
na cika damuwa |
|
445 |
|
hulɗar kasuwanci ta kara bunkasa tsakanin amurka da china |
|
446 |
|
akwai abubuwa guda biyar a kan tire uku daga ciki sune makullan |
|
447 |
|
ba mu bata ba |
|
448 |
|
sannu baba me ka kke yi |
|
449 |
|
ta daina shan maganinta |
|
450 |
|
wannan abin wuya ne da aka yi da kwal |
|
451 |
|
jirgin ruwan da ƙunƙayan ya iso awani huɗun da suka wuce |
|
452 |
|
kyakkyawan kocin tam karu bane ga yan wasansa |
|
453 |
|
na sayi kaya da yawa a shagon nan |
|
454 |
|
za mu yi hayar sannannen mei yin kwalliya don yi wa jarumin mukwalliya |
|
455 |
|
yusuf yana koƙari sosai |
|
456 |
|
ba ni da tabbacin me za mu yi nan gaba |
|
457 |
|
ya ce shi ba mai kuɗi ba ne |
|
458 |
|
habibu ya ce bai tabbata hauwa tana so ta yi hakan |
|
459 |
|
sannan ina jin zafi a gaban jikina a nan a kirji |
|
460 |
|
faɗa min yadda ciwon kirjin yake |
|
461 |
|
ina son na tabbatar akwai isasshe |
|
462 |
|
buga kwallon bayan boncin |
|
463 |
|
ina bukatan cokali cokali mai ƴarsa da wuka na gode |
|
464 |
|
ba na wani jin daɗinin hakan |
|
465 |
|
na kasance ina kokarin lalata hanya ta cikin tsarin |
|
466 |
|
ba mu kosa ba tukunna |
|
467 |
|
idan baka da fil din makale kaya to dogon fil ɗin zai iya amfani |
|
468 |
|
na tuna lokacin da nake rera waƙar nan lokaci mai tsaho |
|
469 |
|
na yi tunanin kina da sha'awar hakan |
|
470 |
|
cen malami ne |
|
471 |
|
kidanna makullin har sai kin ju wani dan sautiya fito |
|
472 |
|
ba nima da saurayi |
|
473 |
|
me yasa ka ke fushi haka |
|
474 |
|
zan iya gwada magana da bitruss |
|
475 |
|
jami ya ce baya son ya yi haka |
|
476 |
|
koda yaushe yusuf ya gani abu daya ya ke kara tambayata |
|
477 |
|
an harbi ɗan sanda a bugunsa |
|
478 |
|
ta dakatar ra tafe-tafiye a biranen shida na amurka |
|
479 |
|
na zaci za ku so shi |
|
480 |
|
mustapha da ladi na kallon hassan |
|
481 |
|
babu wani gwajin kawo garkuwa daga cutar |
|
482 |
|
shin har yanzu kana jin ciwo a kirjin ka |
|
483 |
|
idan har hakan zai zama damuwa ka tsaya kai kadai |
|
484 |
|
bitrus ya san ba zai yi nasara ba |
|
485 |
|
yana iya ganin yanayin daga saman dusan |
|
486 |
|
bana mason ku a can |
|
487 |
|
mene ne hangen ishaku |
|
488 |
|
bus din ba kowa amma duk da haka yana zaune kusa da ni |
|
489 |
|
farashin kuɗi ya yi yawa a kwanakin nan |
|
490 |
|
motar da abdullahi ya taɓa tukawa ita ce tashi |
|
491 |
|
'ƴaruwa ta na da irin alamomin cutaar |
|
492 |
|
gilashin ya fashe a ƙasa |
|
493 |
|
ina fama da ciwon kirji wasu lokuta |
|
494 |
|
galibin masu magana da japfananci na da ladabi |
|
495 |
|
hanyar iska tana kan hanya |
|
496 |
|
ba wajenda zan yi wannen sa nan wajen |
|
497 |
|
saurar riga kafi kamar benzalconiyon chlora da croheg-zidanta sirinsu bai yi ƙarfi ba |
|
498 |
|
na san mustapha bazai taba yarda ya yi hakan ba |
|
499 |
|
na san bitrus ya ji daɗi sosai |
|
500 |
|
bitrus bai gan zuwan babbar motam ba |
|
501 |
|
ba mu san wani lokaci ya kamata mu isa wurin ba har yanzu |
|
502 |
|
eh wannan zai zama mai girma |
|
503 |
|
abdullahi da habiba na kaunar juna |
|
504 |
|
bai kamata ibrahim ya jefi maguna da dutsuna ba |
|
505 |
|
bugu da kari za mu ɗauki ƙarin ayyukan sa'ido |
|
506 |
|
ba ka taba zuwa faris ba |
|
507 |
|
watakila aliyu ya fita |
|
508 |
|
george ya sami zaƙi ni kuma na sami teddy bear |
|
509 |
|
wata rana za ka yi da na sani |
|
510 |
|
sai da muka zagaye dukkan ƙasar |
|
511 |
|
yanzu ne zan je na yi magana da su |
|
512 |
|
mambobin kungiyar sun kai talatin |
|
513 |
|
bazan iya jinkiri ba yau |
|
514 |
|
sara ƴar asalin kasar india |
|
515 |
|
ibrahim ya aikata laifuka amma ba a taba yanke masa hukunci ba |
|
516 |
|
igiyar tekun ta kada kwale-kwalen da suke ciki |
|
517 |
|
babangida na ta jiran wannan |
|
518 |
|
na koma dai-dai da shi |
|
519 |
|
ann shelly me kuka yiwa gashinku me yasa kore ne |
|
520 |
|
suna yawan son canza abubuwa a kantin nan |
|
521 |
|
rukunin jinin opozittif ya fi yawa |
|
522 |
|
ba ku sani ba |
|
523 |
|
a wasu hanyoyi akwai haɗarin samun keɓe wani wuri a hanya |
|
524 |
|
gaskiya halayarsa ta ban mamaki |
|
525 |
|
an yi amfani da ƙarfe sosai wajen gina ƙasa |
|
526 |
|
ban fahimci abinda yake so ya faɗa mani ba |
|
527 |
|
abin garin gariya ne za mu haifi jariri |
|
528 |
|
jalal ya ji tsoron sallaka hanyar |
|
529 |
|
karan a radu ya karya baccinsa |
|
530 |
|
ba zan iya matsa lamunnan ba ya bushe |
|
531 |
|
ya ki amincewa da tsarin da bai dace ba |
|
532 |
|
jalal da aisha sun sayar da gidan su |
|
533 |
|
hukumar tallace-tallaccen na da lissafi da yawa a asusunta |
|
534 |
|
ana gudana da bincike game da alluran ruga-kafi ko takamai man magungunan riga-kafi |
|
535 |
|
ba haka bane mu abokai ne kawai |
|
536 |
|
sabulu na taimakawa wajen fitar da dauɗa |
|
537 |
|
sun yi wasa a ƙungiyar kwalejin su |
|
538 |
|
injin cirar kuɗi yaƙi ƙarɓar katina |
|
539 |
|
ba jabu ba ne |
|
540 |
|
na na ce sai mun canza shirin da muka yi |
|
541 |
|
na turawa miji na sako |
|
542 |
|
yindigar ka na da harsashi |
|
543 |
|
ina tsammanin mun bace |
|
544 |
|
zazzabin da ya dameni a kwanaki biyun da suka gabata |
|
545 |
|
ina son karamar gida kuka |
|
546 |
|
muryar mutum mutumin ba ta min daɗi ko kaɗan |
|
547 |
|
rayuwa tana da wahalaga kowa |
|
548 |
|
mustapha ya yi ƙoƙarin tuntuɓar hafsat |
|
549 |
|
a zahiri abdullahi na da matsala akan yanayi |
|
550 |
|
majalisa united states ta yi dokoki |
|
551 |
|
bari su ci gaba da ayyukan su |
|
552 |
|
ni ban ce ina zama a australiya ba |
|
553 |
|
yana da sauki |
|
554 |
|
kwallan ya gangaro kasa tauri nan |
|
555 |
|
ya yi bayanin yadda za a samar da kwalekwle |
|
556 |
|
suna cikin kurciya |
|
557 |
|
ni gwame ne |
|
558 |
|
a ina ka ke jin ciwo a kirjin |
|
559 |
|
yusuf ya saka maya finsa da hula |
|
560 |
|
ina son mu kasance tare |
|
561 |
|
gaskiya kai mutumin kirki ne |
|
562 |
|
bitrus ya ci gaba da magana da faransanci |
|
563 |
|
aliko ya nunawa margret hoton |
|
564 |
|
'yaruwa ta ta sami shiriya a yanzu ta zama malama |
|
565 |
|
a nan bitrus ya yi bacci |
|
566 |
|
babu sanannen riga kafi ko wata kulawa domin kawar da ita |
|
567 |
|
aishan ta ce ta yi tsammanin abdullahi ya fara gajiya |
|
568 |
|
na sa fam biyar akan dokin |
|
569 |
|
nan take mutum ya bayyana ya haɗe jakar ƙayana ya gudu |
|
570 |
|
zan tafi gida daga nan |
|
571 |
|
muna da isasshen iskar gaskwa domin tafiyar |
|
572 |
|
an samar da wata ƙungiyar domin shiga tseren kwalekwalen |
|
573 |
|
littafi shaida ne cewa yen habibu na iya abubuwan mamaki |
|
574 |
|
ya kamata mu fance takobin don canza mata launi |
|
575 |
|
masanin kimiyyar ya shahara ba wai iya ƙasar japan ba har da wasu ƙasashe |
|
576 |
|
za ta dawo nan a ƙasa da mintuna goma |
|
577 |
|
pedro na da babur kuma yana son tukawa |
|
578 |
|
babangida na son kwanciya cikin ciyawa lokacin zafi |
|
579 |
|
ya kamata ka sanya hular kwano domin kare kanka daga rauni |
|
580 |
|
abdullahi na buga kwallo da kafar hagu amma yana rubutu da hanunsa na dama |
|
581 |
|
ina da digiri a injiniya na lantarki |
|
582 |
|
ba komai ne yake da sauki a rayuwa ba |
|
583 |
|
kuna son a kun she muku kyautar |
|
584 |
|
ta ce ta gama yin wancan |
|
585 |
|
ina fatan haka |
|
586 |
|
mene ne haka game da ibrahim |
|
587 |
|
mr jodon ya farƙa ƙatsa han |
|
588 |
|
wannan shine a matsayin tuna miki |
|
589 |
|
kwayar ishaku ce |
|
590 |
|
kyaftin ɗin ya bada umurni na gaisuwa na kori |
|
591 |
|
mustapha ya gudu daga wurin aikata laifin |
|
592 |
|
jirgi mai haɗi na da matsala |
|
593 |
|
daga gani a wannan hoton wannan saurayi ne ya balaga |
|
594 |
|
ni ne wanna auntuwong |
|
595 |
|
ina ganin shawararsa ta cancanci yin la'akar |
|
596 |
|
na shirya kasuwanci da tare da mr brom |
|
597 |
|
wannan littafin zai taimaka maka wajen karatu |
|
598 |
|
tabbatar da odar |
|
599 |
|
zaki shi ne sarkin namun dawa |
|
600 |
|
shin sun san wani abu game da juna kuwa |
|
601 |
|
a mafi yawa lokuta haɗarin muta yana faruwane sakamakon rashin bacci |
|
602 |
|
menene kake buƙata a waji na |
|
603 |
|
ina ta jira tuntuni |
|
604 |
|
hafsat na jin kamar ta tashi sama |
|
605 |
|
yana da muhimmanci ne y hakan |
|
606 |
|
jalal bai da gida |
|
607 |
|
ina kuke jin ciwo a kirjin |
|
608 |
|
zan iya amsa wannan tambayar |
|
609 |
|
a shekarar da ta gabata muka zoo foinex |
|
610 |
|
yancin labarai masu ban dariya suna dogara ne akan yanayin maiban dariya |
|
611 |
|
bana tunanin tijjani ya san wani irin shira amsa ke yi |
|
612 |
|
nura ta kalli babarta |
|
613 |
|
ka yi wasa |
|
614 |
|
ma'aikacin ya ce na jira na dan lokaci |
|
615 |
|
kamar kowne lokaci kungiyar ƙwallon ƙafa taspane ta nuna ƙwarewa a wasan |
|
616 |
|
haduwa ta jiki kai sayi tare da mai yiwuwa ko tabbaccan cutar |
|
617 |
|
hassan ya ce ba wani abu da yake buyewa |
|
618 |
|
yusuf na da saurin kuka |
|
619 |
|
spence take sarrafa fulorida |
|
620 |
|
ya kamata na baiwa aliyu wannan littafin |
|
621 |
|
za mu daidaita akan hanyar mu |
|
622 |
|
a shekaru masu zuwa tunaninki zai mamaye zuciyata yayin da nake cikin kaɗai taka |
|
623 |
|
ina zan iya tura wasekunnan |
|
624 |
|
dukkan wanda ya sami nasara shi zai karɓi kyautar |
|
625 |
|
har yanzu ya kamata har ya yi wannan |
|
626 |
|
ka ji hayaniya a bayan ka |
|
627 |
|
jauro tamkar kowa ya ke |
|
628 |
|
ba na son zama da talakawa |
|
629 |
|
ina da keke |
|
630 |
|
gaba ɗaya ya karar da abin da ya tara a wajen caca |
|
631 |
|
tijjani na da kirki kwarai |
|
632 |
|
kwanakin nan ina jin daɗi yadda yanan yake |
|
633 |
|
pablo ya koyi karatu lokacin yana ɗan shekara biyar |
|
634 |
|
mr smit ya bada shawarar aure ga jane |
|
635 |
|
yawancin kurakuranmu na faruwa saboda rashin haƙuri |
|
636 |
|
yaushe zan zo wajen ku |
|
637 |
|
baki ɗaya habibu ya fita daga hayyacinsa |
|
638 |
|
ta amince tana shan koken |
|
639 |
|
ta shirya sakin auransa |
|
640 |
|
ibrahim ya san wajen da zai same ni |
|
641 |
|
nan ba da jimawa ba za'a dasa bishiyoyi da yawa |
|
642 |
|
mun gamak yayi wani kikki awan hoto |
|
643 |
|
a kasan garun muka san adin duwatsu |
|
644 |
|
an ɗauki mai gabatar da ƙara na musamman |
|
645 |
|
kuma gasu nan |
|
646 |
|
kullewa da sauran ƙuntatawa na kasa da kasa |
|
647 |
|
mikiya ita ce sarkin sararin samaniya |
|
648 |
|
abinda muka fi damuwa da shi shine lafiyar wadanda aka yi garkuwa da su |
|
649 |
|
ina da zazzaɓi mai zafi ma |
|
650 |
|
sun yarda da cewar kasar suna dakariya daga makiyansu na kasashe |
|
651 |
|
ba zan iya taimaka muku ba sai zuwa litinin |
|
652 |
|
ina jin cewa jami ba za ta bukaci yin hakan ba |
|
653 |
|
jami na tuka wata yeluwar mota |
|
654 |
|
ba wanda zai iya kamar yadda hassan zai yi |
|
655 |
|
na yi tsammanin kai na zai tarwatsai |
|
656 |
|
mutanen da ke wasan taɓuwa hannuwansu za su yi dauɗa |
|
657 |
|
ka fa fada da tsarin samfuran barologi |
|
658 |
|
kun yi kan lokaci ko ba haka ba |
|
659 |
|
jalal na son ya taimaka |
|
660 |
|
ba za su ƙarɓi duk wani uzirin kin halartar taron ba |
|
661 |
|
kamar yusuf na son australia |
|
662 |
|
kuna tunatar da ni aboki na marina babban malamin rasanci |
|
663 |
|
zan tura mahoto |
|
664 |
|
jalal ya ce bai sanwane ne mijin rifkatu ba |
|
665 |
|
mustapha baya cikin wannan |
|
666 |
|
ibrahim ya ce yana fatan ya dawo ranar litinin |
|
667 |
|
za ka so ki rike hanuna |
|
668 |
|
kofar na rufe daga ciki ba zai iya shiga cikin gidan ba |
|
669 |
|
ka san irin alamun da take fama da ita |
|
670 |
|
ina son ganin abinda ya faru |
|
671 |
|
kasar amurka ta kusan zama ƙasa tahuɗu a duniya mai yawan frusnoni |
|
672 |
|
kusan wane tsawon lokaci ne wadannan alamun ke gudana |
|
673 |
|
hamsatu ta ce ta shirya zama har zuwa ranar litinin |
|
674 |
|
bayan gida na ya ɗan yi kasa sosai fiye da kasan |
|
675 |
|
baba ya yi amfani da wuta wajen gasa kaza |
|
676 |
|
ina jin tsoron yin haka |
|
677 |
|
lok na da guntun gashi |
|
678 |
|
ka tuna ka tura wasikar kan hanyar ka tar zuwa makaranta |
|
679 |
|
ni fatarwa ne da na mutu ina tsoron mutuwa |
|
680 |
|
mustapha darifkatu sun ce suna shirin zama a boston a bazararbaɗi |
|
681 |
|
na ziyarci tijjani sau da yawa a aostralia |
|
682 |
|
a lokacin rubutu babu ingantaccan maganin riga-kafi da aka tabbatar |
|
683 |
|
duniya na da fari inda kowa zai yi abinda ya ke so |
|
684 |
|
ƙazamin yaron a sheyarima ne ya canza kama |
|
685 |
|
ina fatan hakan ba zai wahalar da tijjani ba |
|
686 |
|
jauro da alikus zama kamar 'yan uwa na jini |
|
687 |
|
na ji dadi da kika yafe mini |
|
688 |
|
mene ne ba su samu ba |
|
689 |
|
wayandadawa suke siyan littafin bada dariya mafi yawan su ɗaliban sakan da renin |
|
690 |
|
wani dan-dano kake so |
|
691 |
|
jami ya sanya hanunsa a kafaɗar wata budurwa |
|
692 |
|
kamar sanyin bana zai ɗan jima fiye da yadda aka saba |
|
693 |
|
na ha wuyana cikin aiki |
|
694 |
|
aliko ne ya karya tagar |
|
695 |
|
lokacin tana ɗin hasken rana yana farawaranar uku ga afrilu |
|
696 |
|
ba abu ne mai sauki samun sabon aiki a halin yanzu ba |
|
697 |
|
rashin barci na shafar aikin mawaka |
|
698 |
|
tattara kaya na zai ɗauki ni sawon lokaci |
|
699 |
|
shi ne dai malamin litsafin motun shekaru biyun da suka gabata |
|
700 |
|
ba san hassana da falmata sun kware kan yin hakan ba |
|
701 |
|
jauro na aiki a yankin be |
|
702 |
|
za ka turo min hoton ka |
|
703 |
|
jummai ƙawar ƙasirin ce da take ji da ita |
|
704 |
|
ina da kara sarki da sarakuna uku a hannuna |
|
705 |
|
na kamu da zazzaɓi jiya |
|
706 |
|
a ƙasar amurka cikin kasa da shekaru taƙwas a ƙwaleji za ka zamo likita |
|
707 |
|
kimiyya ba tare da manufa ba zai iya halakar da mutum |
|
708 |
|
a gani na wannan ci hanyar da ya kamata a yi hakan |
|
709 |
|
muna da damar haɓakar hakar bayanan zuwa mako biyu idan an bukata |
|
710 |
|
wai mawaye aliyu |
|
711 |
|
shina kwai wani banbanci |
|
712 |
|
wasu ƙasashen a afrika sun ga ƙarin ƙabilanci akan ƴyan chna |
|
713 |
|
ƴelaina na asibiti |
|
714 |
|
aliko baya yawan magana |
|
715 |
|
jauro ya nuna min yadda zan yi |
|
716 |
|
me zai hana muga ko hassan yana so ya tafi tare da mu |
|
717 |
|
amman na san mutane da ya wanda suke min tari |
|
718 |
|
ka saba da komai da komai |
|
719 |
|
kar kanda ya yi bacci kan ganya yi |
|
720 |
|
kada ku yi wannan maganar a gabansa |
|
721 |
|
nasan cewa hassan bai san cewar bai kamata ya yi hakan ba |
|
722 |
|
dole tasa na kashe dokina don yana cikin tsananen ciwo |
|
723 |
|
zai fi idan ya zo gobe |
|
724 |
|
asibiti shine wurin da ake karɓen magani idan mutum bashi da lafiya |
|
725 |
|
kuma ina fama da mummunan ciwon kirji a yau |
|
726 |
|
gaskiya baka da lokaci |
|
727 |
|
yusuf yana tura wajinmai alamu masu bamban |
|
728 |
|
sun shiga tashin hankali |
|
729 |
|
yashinye za ka koma austaralia |
|
730 |
|
ko muna da sauran giya |
|
731 |
|
rubutu abu ne mai matuƙar muhimmanci |
|
732 |
|
zan sa su farka |
|
733 |
|
me yasa ba za kiraba alawar ku da bitrus ba |
|
734 |
|
sun shiga nesa cikin yanƙyn maƙiya |
|
735 |
|
hakana an sami nasar rawatar da shi a indinushiya |
|
736 |
|
a kwanakinnan buƙatar waɗannan kayan na ƙaruwa cikin sauri fiye da wadatarsu |
|
737 |
|
ban jin zan su |
|
738 |
|
na san abdullahi mutum ne wanda ya ke da muhimmanci a ƙungiyarmu |
|
739 |
|
jarida talavijin da redewa ana kiransu kafar sadarwa |
|
740 |
|
ba na tunanin akwai wani karin bayani game da abinda ya faru |
|
741 |
|
wajen siyayyar a ƙarƙashin ƙasa ya ke |
|
742 |
|
habibu ya ce ba a shirye yake koma gida ba tukuna |
|
743 |
|
duk suka junyu suka kalle su |
|
744 |
|
da sunans agnes |
|
745 |
|
ina za ku je wannan karshen mako |
|
746 |
|
bitris ya ce yana son ziyartar santa claus da ke arewacin pol |
|
747 |
|
ka yi nazaron faransanci sosai |
|
748 |
|
kungiyar mu suma za su sabunta jagorar mu domin bayar da taimako |
|
749 |
|
yusuf ya gano tarin kaya masu dauɗa a bayan ɗakin linda |
|
750 |
|
na san musa zai iya gano mafitar da yadda za a yi haka |
|
751 |
|
kunda kana da zazzaɓi |
|
752 |
|
don haka p shi ne matsalar idan kuma ky ne matsalar |
|
753 |
|
zan buɗe akwatin na ga abinda ke ciki |
|
754 |
|
har yanzu ban saba da aikin ba |
|
755 |
|
babangida yana matuƙar kama da haimahiifinsa |
|
756 |
|
ba na tunanin cewa habibu mai arziƙi ne |
|
757 |
|
babban yayana ya samu babban matsayi a kasuwanci |
|
758 |
|
akwai wasu madannai uku a kasan bayar robot din |
|
759 |
|
na san abinda ku ke so ke nan |
|
760 |
|
ya mutumi na |
|
761 |
|
rabia ta ce karinta lotattafai |
|
762 |
|
dang ran kasar koriya ne |
|
763 |
|
ko zan iya fara canka |
|
764 |
|
mun ji daɗin tafiya a jirgin ruwa |
|
765 |
|
ina da bukatar allura kafin na fara ɗinkin |
|
766 |
|
ya zo da misalin karfe huɗu |
|
767 |
|
ta ƙagu ta cir da tsuntsayen |
|
768 |
|
baba na yawan karanta labarin bincike a lokutan hutunsa |
|
769 |
|
a a'gaskiya bana son hakan sosai |
|
770 |
|
aliko da rifkatu basu fadawa habibu abun da su ke buƙtarsiya ba |
|
771 |
|
ibrahim ya yarda |
|
772 |
|
ya zo nin wancan lokacin |
|
773 |
|
bashi da tabbacin yana bukatar yin haka |
|
774 |
|
zan aure ta ta kowacce hanya |
|
775 |
|
shin ku biyu kuna gardama akai |
|
776 |
|
zan iya ɗaukar yanayin girman ku madam |
|
777 |
|
wannan abin kunya ne |
|
778 |
|
ina san riga mai kwala mai kyau |
|
779 |
|
ya cancanci hakan |
|
780 |
|
waɗanne yankunan da abin ya shafa |
|
781 |
|
isauri kuma zaka iya isowa makaranta da wuri |
|
782 |
|
kara zafi don mayar da wainar masarar ruwan ƙasa a kowane ɓangare |
|
783 |
|
musa bazai iya haka shi kadai ba ina fatan lareta taimaka masa |
|
784 |
|
ko idan kuna da hawan jini |
|
785 |
|
zuma ba ta lalacewa |
|
786 |
|
ya rubuta wa matarsa cek ɗin kudi yan dubu a shirin |
|
787 |
|
ina son yadda kuke magana |
|
788 |
|
na nemi aiki a makarantar a matsayin mataimaki a ɗakin gwaje-gwaje |
|
789 |
|
malamar ta jaddada muhimmancin gwaji ko wane lokaci |
|
790 |
|
na yi fatan yin hakan |
|
791 |
|
idan muna tafiya ya kamata muri ka kallon hagu da dama |
|
792 |
|
ka yi ƙoƙar yusuf |
|
793 |
|
na amishi watauƙa mai yamfani da lantarki a matsayi kyauta |
|
794 |
|
menene ka ke yi a can |
|
795 |
|
ina so in nemi afuwa akan abin da ya nayi |
|
796 |
|
ka samo amsar wannan tambayar |
|
797 |
|
duniya tayi rashin daya daga cikin masu bandariya da rasuwar jaon rabers |
|
798 |
|
hukumomin lafiya na koriya da china sun bada shawarar yin amfani da cloroccin |
|
799 |
|
ya tsallaka hanya da kafa a bayan jar danja ta bada hannu |
|
800 |
|
bangaren ji jiyo yin ba su warke ba |
|
801 |
|
na hadu da mazaje mara kyau da yawa |
|
802 |
|
a ina ta buge ki |
|
803 |
|
akwai haɗarin durƙusarwa |
|
804 |
|
wannan sabon samfurin namu babban rashi ne ga kamfanin a dawar mu |
|
805 |
|
iyayensa na zama ne a babban birnin garin |
|
806 |
|
bayin sun sami ƙarfin addi ne |
|
807 |
|
sun shirya tafiya da kansu |
|
808 |
|
bayan hura hanci tari ko atishawa |
|
809 |
|
abdullahi da amsa sun ce laifin su ne |
|
810 |
|
samar da wutar lantarki ta hasken rana hanyace mai kyau |
|
811 |
|
ba za mu yi aiki a ware ba akan wannan binciken |
|
812 |
|
yana jan ƙafarsa |
|
813 |
|
gaskiya akwai abinda ke damun musa |
|
814 |
|
yana da haɗari ka gayawa cres sirrinka saboda yana gayawa kowa |
|
815 |
|
kamar yusuf da alama shi ya aikata laifin |
|
816 |
|
gaskiya basa son sharuɗan |
|
817 |
|
za su taimaka muku ku ji dimi |
|
818 |
|
jiya na ziyarce abokaina jalal da aishatu |
|
819 |
|
aliko ya yi man alƙawarin cewa da jira mu |
|
820 |
|
gara kada na yi waka da daddare |
|
821 |
|
shark suna cin kifi |
|
822 |
|
yau muna nan |
|
823 |
|
shugaban ya ci bashin albashin watanni da yawa ga ma'aikatan gina |
|
824 |
|
jauro ya fahimti cewa hamsatu ba ta so yin haka ba |
|
825 |
|
idan kunci gaba da yawan zazzaɓi mai zafi |
|
826 |
|
ina tsammanin na gano |
|
827 |
|
aliko bai gano waye wannan ba |
|
828 |
|
tabbas har yanzu abdullahi bai san zai yi wannan ba a yauk |
|
829 |
|
na haduda nawomi kan hanyar zuwa gida komamun yihira |
|
830 |
|
tsahona ya kai ƙafa shida da inci biyu |
|
831 |
|
troamf ya da hukunci ne karkashin hukuncin gaggawa na kasa da wasu kumomin gwamnatin |
|
832 |
|
marc na ɗakin bacci |
|
833 |
|
habibu da karensa na jira a waje |
|
834 |
|
tijjani bai sani ba ko aisha na son yin wannan ko kuma a'a |
|
835 |
|
sojojin mezicosun harbo jirgin mai saukar angulu |
|
836 |
|
yanayin ya san ya murmushi |
|
837 |
|
ina mafarkin zama model wata rana |
|
838 |
|
bana son in kara ma wani matsala |
|
839 |
|
na buga wasan kwallon kwando a bara |
|
840 |
|
kowane ɗalibi na da bajon makarantar jikin hularsa |
|
841 |
|
bahon wan ka ya cika |
|
842 |
|
ina son na warware komai cherlie ba saurayu na bane |
|
843 |
|
menene lambar daki na |
|
844 |
|
laifinsa ya cancanci hukuncin kisa |
|
845 |
|
na gayyace ta cin abincin dare |
|
846 |
|
jami na yi mini kirki fiye da zainab |
|
847 |
|
abdullahi ya yi ga tan kamar jummai ba za ta zo fatinsa ba |
|
848 |
|
yusuf ya bugu sosai |
|
849 |
|
akwai banbance banbance masu zurfi tsakanin abubuwan biyu |
|
850 |
|
sa'ata da kuɗin shigata sun dogaraka tokan akan iya mu'amala da mutane |
|
851 |
|
jalal ya faɗa min yana tunanin an re na jummai |
|
852 |
|
habibu ya koma ɗakinsa ya rufe kofar |
|
853 |
|
rubutun labari ne na aikinsa |
|
854 |
|
na faɗi n ciwo lokacin da nake shari dusa kankara da safiyar nan |
|
855 |
|
nasan cewa yusuf tsohun abokin ka ne sosai |
|
856 |
|
kuɗi cikin harkes ya sako addili na janyotsana cikin jamaa |
|
857 |
|
georgia ita ce asalinta |
|
858 |
|
gaba ɗaya mustapha da amsa sun san abin da ya faru |
|
859 |
|
wannan akwai babban sakamako |
|
860 |
|
na yi tsammani jalaliya mutu |
|
861 |
|
ba za ka faɗaw kowa ba game da wannan haka ne |
|
862 |
|
me ka ke tunanin ya faru |
|
863 |
|
ishaku bai taɓa tunanin hadiza za ta so yin haka ba |
|
864 |
|
bai kamata mu manya mu lalata tunanin da yara suke da shi ba |
|
865 |
|
dukitarwar cututuka zai iya haɗawa da ciwon uhu da cuta hanyoyin numfashi mai tsarani |
|
866 |
|
ya kamata yara su yi biyyya ga iyayensu |
|
867 |
|
ko da yakena ɗan yaro yana da ƙarfin zucina sosai |
|
868 |
|
mustapha yawanci yana gida a rana ashirin ga watan okto ba |
|
869 |
|
yana da ƙarfin fada a ji |
|
870 |
|
yanzu yana da karancin kudi |
|
871 |
|
menene banbanci tsakanin masu nasara da marasa nasara |
|
872 |
|
ken ya sumbaci buduruwa aliyu |
|
873 |
|
kuma yaya ne zafin zazzabin yake |
|
874 |
|
larati ta karya hannun ta ƙarshen makon da ya gabata |
|
875 |
|
na san musa ba drtijabane a harwar shi karanmi ne |
|
876 |
|
ya mayar abud do kasa rubutu cikin dari ɗinsa a kullo |
|
877 |
|
akwai wuya yarda da hakan |
|
878 |
|
na san ya kamata yusuf ya yi tun giya |
|
879 |
|
babu wani dalilin da zai hana magayyaci jami |
|
880 |
|
fatin zai iya zama mara dadi |
|
881 |
|
yana da kyauka tambaya |
|
882 |
|
ya kamata na gayyaci musa amma ban yi hakan ba |
|
883 |
|
ana kiran mahaifin tijjani jin |
|
884 |
|
kada ka yi amfani da haƙurin mutum dole wata rana zai gaji |
|
885 |
|
bitrus mugu kuma ana kiransa yusuf mai adelci |
|
886 |
|
'yaruwata ta maƙale kans marck |
|
887 |
|
anbullo da mutakan aiki da yawa a yankuna da yawa na kasar sun |
|
888 |
|
wane irin kiɗa kuke saurara mafi yawan lokuta |
|
889 |
|
amma gaskiya nuna kyauters zai iya sanya baƙon da bai bayabbarjin kunya |
|
890 |
|
zan iya magana da ke kadai |
|
891 |
|
wane yaro ne ya taka rawa a wane bangare na abdullaifan |
|
|